Arewa
A wata hira da yan jarida suka yi da shi, Adeniran ya bayyana shugaba Buhari a matsayin gwarzon da ya sami nasarori da dama musamman a bagare yaki da cin hanci da rashawa a gwamnatin sa fiye da duk wani shugaba da Nigeria ta taba
Kungiyar kimiyya da fasaha na kasar Tunisia sun bawa gwamnan jihar Katsina lambar girma ta fannin kimiyya da fasaha, sakamakon tallafin da yake bayarwa don cigaban kimiyya da fasaha a Jihar. Ya karbi lambar girman ne a birnin Mona
Hukumar bayar da agajin gagawa na kasa (NEMA) ta tabbatar da cewa wasu yan kunan bakin wake guda uku da sukayi kokarin shiga kauyen Muna da kai garin Maiduguri sun gamu da ajalinsu a ranar Juma'a 30 ga watan Maris. Kamfanin dillan
A ranar Juma’a, 25 ga watan Maris, ne jami’an Sojin Najeriya dake jihar Taraba sukayi nasarar kama barayin shanu a cikin daji, lokacin da suke cikin rabon shanun da suka sata daga wurin mutane. Jami’an Soji na 20 Mechanised Battal
‘Yan Sandan jihar Nasarawa sun gano bindigogi 35, da kuma alburusai 222 a tsakanin kananan hukumomi 13 na jihar, cikin kauyuka 18 dake tasowa. Kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar, Mr. Bello Ahmed, ya tabbatar da haka lokacin da yake
A yau ne, cikin hawaye, aka binne gawar sojoji 11 da aka kashe a kauyen Doka dake karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. Wasu 'yan bindiga ne suka mamayi dakarun sojin, suka kashe su a ranar 20 ga watan Maris yayin da aka tu
Mohammed Wakili, kwamishinan 'yan sanda a jihar, ya sanar da hakan yayin taro da manema labarai a jihar, yau, Laraba. Ya ce hukumar ta mayar da hankali wajen kwato makaman ne biyo bayan umarnin da Sifeton 'yan sanda na kasa, Ibrah
Mutanen kauyen sun shaidawa kamfanin jaridar Daily Trust cewar, 'yan bindigar, kimanin su 12 sun isa garin da misalin karfe 1:00 na rana suka harbe mutane kafin daga bisani su kara dawowa da misalin karfe 2:00 na dare inda suka ka
Gwamnatin jihar Borno da hadin gwuiwar ma'aikatar noma da babban bankin kasa (CBN), ta kaddamar da tsarin dalar shinkafa, a wani shiri na bunkasa harkar noma. A jiya, Talata, gwamnan jihar, Kashim Shettima, ya kaddamar da shirin.
Arewa
Samu kari