Arewa
Cikin bayanin da hukumar y'an sanda jahar Benue ta sanar, ta bakin jami'in hulda da jama'a ASP Moses Yamu ya ce, al'amarin ya faru ne a yankin Anyibe, cikin karamar hukumar Logo dake jahar ta Benue. Yamu ya ce, maharan sun farwa
A ranar Litinin ne wata kotun Shari'ah da ke zaune a Magajin Gari, jihar Kaduna ta hukunta wani Shuaibu Umar ta hanyar yi masa bulala 80 saboda ya kira surukarsa, Suwaiba Abdulkadir karuwa. Suwaiba ta shigar da kara a kotu ne inda
A cewar kwamandan, hatsarin ya faru ne bayan tayar wata babbar mota ta fashe a dai-dai kauyen Buskuri mai nisan kilomita 15 daga Azare. Bayan fashewar tayar babbar motar ne, sai direban ya kasa sarrafa ta har ta je ta daki wata mo
Wata majiya ta shaida mana cewar an dade ana takun saka tsakanin kabilun biyu tare da bayyana cewar dama dukkan kabilun na neman hanyar kaiwa juna hari. Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kogi, ASP William Aya, ya tabbatar da faru
Zanga-zangar ta dauki sabon salo a jiya a yayin da dubban 'yan Shi'a suka fito tare da mamaye manyan titunan Abuja, lamarin da ya haddasa cunkuson ababen hawa. Rahotanni sun bayyana cewar hatta jami'an 'yan sanda da aka turo domin
A dai rana mai kamar ta yau ne wato 13 ga watan Afrilu amma a shekarar 2007 Allah ya dauki ran fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam. Malamin ya rasu ne sakamakon harbin bindiga da akayi masa yayin da yake
Mutane sun fara shakkun alkaluman kudaden da aka kwato ne, tun daga abinda mai rikon mukamin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC) Ibrahim Magu ya ce: sun yi nasarar kwato Naira Bilyan 739, da kuma abinda minista
Umaru, makiyayi, an kama shi da wata bindiga samfurin AK-47 mai lamba KO340119 da kuma zagaye goma na alburusai. Ya tabbatar wa da hukuma cewar ya fara garkuwa da mutane da mutane shekaru goma da suka wuce a garin Okene dake jihar
Hukumar Sojin Saman Najeriya karkashin Operation Dole tare da Sojin saman kasar Nijar sunyi nasarar kai wata harin bama-bamai akan yan ta'addan Boko Haram da ke buya a yankin Aregu da Tumbun Rago da ke jihar Borno. An kai harin ne
Arewa
Samu kari