Arewa
Za ku ji Jihohin Arewacin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Gwamna Ganduje da El-Rufai ne su ka fi kowa tatsar kudin shiga a Arewacin kasar nan.
A ranar 25 ga watan Maris, Sanataci uku da ke wakiltar jihar Legas, Gbenga Ashafa, Oluremi Tinubu da Solomon Olamilekan sun taru sun yabi Gwamna Ambode na jihar Legas saboda irin ayyukan alheri da yakeyi a jihar duk da cewa dukkan
Wasu da dama na ganin cewar kujerar gwamna Ganduje na fuskantar barazana a zaben shekarar 2019 saboda sabanin da ya shiga tsakaninsa da Kwankwaso. A yayin da jama'a ke cigaba da tofa albarkacin bakinsu a kan al'amuran siyasar ta K
A kalla mutane 10 ne rahotanni suka tabbatar da mutuwar su yayin da fiye da dozin ke kwance asibiti a bayan bullar cutar sankarau a karamar hukumar Babura dake jihar Jigawa. Rahotannin da muka samu sun tabbatar da barkewar cutar a
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, cikin sandunan guragu, ya halarci taron gwamnonin jam’iyyar APC da shugaba Buhari da aka yi jiya a fadar gwamnatin tarayya . Kakakin gwamnan, Kingsley Fanwo, ya bayyana yadda gwamnan ya samu ciwo
An shirya wani hadin-gwiwa tsakanin manyan rundunar Sojoji da jami'an tsaro domin ganin bayan karshen tsageru da masu satar dabbobi da fashi da makami da garkuwa da mutane a Kaduna da Zamfara da Sokoto da ma Katsina.
Kazalika, Obule, ya bukaci matasan Najeriya da su tashi tsaye su hada kansu wuri guda domin yaki da mulkin mulaka'u da wasu mutane ke yi a kasar nan. Obule, bako na musamman a wurin taron, ya ce a ba zasu bari Obasanjo ya basu ma
Yawaitar sace-sace a unguwar bata tsaya kan tsallaka gidaje kadai ba, hatta ababen hawan mazauna unguwar basu tsira ba. Yanzu haka an damka matasan hannun hukumar 'yan sanda domin zurfafa bincike da kuma matakin da ya dace. Majiya
A ranar Litinin fadar shugaban kasa tayi tsokaci kan cacakar da tsohon shugaban kasa Obasanjo yake yiwa gwamnatin shugaba Buhari. A cewar mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, shugaba Buhari ba zai kulla gaba da Obasanj
Arewa
Samu kari