Arewa
Musabaqar da aka gudanar a kasar Iran ya samu hallarcin masana Kur'ani daga kasashen duniya da dama amma Goni Tijjani Goni Muhammad Dan Baba wanda dan asalin jihar Yobe ne ya zamo na uku cikin duk sauran wanda suka hallarci musaba
Karamin mimistan noma Heineken Lokpobiri ne ya bayyana haka jim kadan da fitowa daga taron da ya gudana a dakin taron dake fadar shugaban kasa dake Abuja. Mr Lokpobiri ya ce, Nigeria na bukatar masana'antar sarrafa shinkafa sama
Binciken kwamitin ya fi mayar da hankali ne a kan rabon or kin raba kayan agaji da kuma badakalar wasu kudi har biliyan N8bn a jihohi biyar: Borno, Yobe, Gombe, Adamawa da Bauchi. Wakilan gwamnatocin jihohin Yobe, Gombe, Bauchi da
A kalla mutane 15 ne suka rasa rayyukansu sakamakon barkewar wata rikici a tsakanin mutanen kabilar Bassa da Egbura wanda suka zaune a garin Umaisha dake karamar hukumar Toto a jihar Nasarawa. Daily trust ta ruwaito cewa kabilun b
Hukumar Hisbah na Jihar Sakkwato ta bayar da sanarwan kama 'yan kasuwa masu sayar da hatsi guda 80 a babban kasuwa Sakkwato bayan an same su da laifin tauye ma'aunin da suke amfani dashi wajen yin awo. Hukumar tace, abinda da yan
Nan bada dadewa ba Bankin duniya, a karkashin shirin FADAMA III, zai bayar da tallafin biliyan 8.6bn ga matasa 5,916 da suka kamma karatu basu samu aiki ba dake fadin kasar nan. Shugaban shirin tallafawa matasan, Kwaji Daguru, ya
An samu hayaniya a shataletalen Area 1 dake Abuja inda wasu tsageru suka dates ayarin jami’an ‘yan sanda dake dauke da sanata Dino Melaye (sanata mai wakilatar Kogi ta yamma) sannan suka kwace shi daga hannun jami’an duk da suna
Kakakin ya ce 'yan Achabar sun yi dandazo tare rufe jami'in da duka har ta kai ga sun yi masa rauni. Ya kara da cewar lamarin kan iya fin haka tsamari ba don jama'a dake wucewa sun kwaci VIO din ba. Yanzu haka an kai Mista Eyge as
Magoya bayan jam´iyar APC a arewa maso yammacin jihar Jigawa sun gudanar da taron gangami domin nuna goyon bayansu ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar a zabe mai zuwa
Arewa
Samu kari