Arewa
Wani abin bakin ciki ya faru a Jami'ar kimiyya da fasaha da na jihar Kano yayinda wani dalibi ya yi gamo da ajalinsa a rafin da ke garin Wudil. Wani dalibi dan aji uku mai suna Farouk Abubakar ne ya tafi rafi tare da abokansa biyu
Sai dai ya bayyana cewa, gwamnatin jihar ta na iyaka bakin kokarin ta wajen babbago da habakar harkokin karatu a yankin wanda a halin yanzu wasu makarantun sun ci gaba da gudanar da harkokin su kamar yadda suka saba a baya.
Rahotanni da muka samu daga wata majiya sun bayyana cewa gwamnatin jihar Yobe ta bayar da umurnin sake bude makarantar sakandire na yan mata da ke Dapchi, wannan yana zuwa ne bayan gwamnati ta ceto 'yan matan da ake sace kwanakin
Wata mace soja, Cpl. Vivien Ogbuah, dake sansanin hukumar soji na 3 dake Jos ta lashe kofin gasar iya harbi na shekarar nan. Rundunar soji ta 3 dake Rukuba a Jos ne ta shirya gasar. An kammala gasar ta tsawon kwana hudu da ta kuns
Mun samu rahoton wani mummunar hatsarin motoccin tanka dauke da man fetur da ya faru a garin Zing da ke jihar Taraba inda mutane da yawa suka rasa rayyukansu tare da asarar dukiyoyi masu yawa. Kamar yadda Voa Hausa ta ruwaito, tan
Masarautar Dutse a jihar Jigawa ta amince da tube rawanin dakataccen hakimin garin Bamaina, Mustapha Lamido. Tube hakimin dake kunshe cikin wata takarda da sakataren masarautar ta Dutse, Amadu Malami ya sakawa hannu. Tubewar da ak
Gwamnati da al'ummar Najeriya na cigaba da kara nuna damuwar su a kan yawaitar amfani da maganin tari mai saka maye da ake fi sani da kodin. A yayin zaman majalisar dattijai na yau, shugaban masu rinjaye a majalisar, Ahmed Lawan,
Wata sabuwar Kungiyar Matasa mai lakabin JYDA (Janbulo Youths Development Association), ta bayar da tallafin kayan makaranta na sama da N100, 000 ga kimanin marayu 80 a unguwar Dorayi dake karamar hukumar Gwale ta jihar Kano.
Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito a ranar yau Talata, da zarar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo daga kasar Amurka, ana kuma sa ran zai kai ziyarar yini guda zuwa jihar Jigawa dake yankin Arewa ta tsakiya a kasar nan.
Arewa
Samu kari