Arewa
Da yake Magana a wurin taron jam’iyyar, Ogodo ya bayyana cewar shugabancin APC a jihar Delta zai bawa Kachikwu da shugabncin Oshiomhole dukkan goyon bayan da suke bukata domin kawo karshen rikicin da jam’iyyar ke fama da su a jiha
A ranar juma'a da ta gabata ne wasu hotunan tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai ci, Rabi'u Musa Kwankwaso, suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban inda aka hange shi a cikin wata Coci ba tare da jar hularsa sanye a kansa
Rikin jam’iyyar APC ya dauki sabon salo bayan shugaban tsagin R-APC, Buba Galadima, ya aike da wasikar neman rushe zaben shugabannin APC ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). A cikin wasikar ta sa, Galadima, ya shaidawa
Wani shaidar gani da ido, da bai yarda a ambaci sunansa ba, ya shaidawa jaridar The Nation cewar Manu ya kasha surukar sa ne saboda sun hana shi ganawa da matarsa, Aisha, da ya yiwa saki daya. “Ya saki matarsa ne bayan wani sabani
Yayin taron nasu, jam’iyyun sun rattaba kan yarjejeniyar marawa dan takara guda baya da zai fafata da shugaba Buhari da zai yiwa jam’iyyar APC takara. Cikin jami’yyun da suka halarci taron akwai, SDP, NCP, ADC, da kuma jami’yyar
A yau, Litinin ne, runduna ta 301 ta dakarun sojin Najeriya ta dakile wani rikicin kabilanci da ya so barkewa tsakanin kabilun karamar hukumar Biliri da na Shongom a jihar Gombe. Dakarun sojin sun gaggauta dira yankin bayan samun
Hukumar ‘yan sanda reshen jihar Zamfara ta tabbatar da kama ‘yan bijilanti da aka fi sani da “yansakai” 11 bisa zarginsu da kisan ‘yan ta’adda 41. Kakakin hukumar ‘yan sanda a jihar Zamfara, SP Muhammad Shehu, ya tabbatar da hakan
A kalla sanatoci 12 da mabobin majalisar wakilai 70 ne daga jihohin arewa 7 suka dira jihar Kaduna domin nuna goyon bayansu ga tikitin takarar Buhari da Osinbajo a zaben shekarar 2019 mai zuwa. Wani daga cikin ‘yan kwamitin day a
Mambobin tsagin R-APC na jam’iyyar APC mai mulki sun kamala shirye-shiryen tsallakawa zuwa jam’iyyar adawa ta PDP nan bada dadewa ba, kamar yadda rahoton jaridar Tribune ya wallafa. Wata majiya daga cikin tsagin R-APC a majalisar
Arewa
Samu kari