Arewa
An rantsar da sabbin kwamishinonin ne a ofishin hukummar zabe na kasa dake birnin tarayya, Abuja. Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmoud, ya taya su murna zabensu da kuma tabbatar da su a matsayin sabbin kwamishinoni tare da yin
Biyo bayan ficewar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, da wasu Sanatocin Najeriya 14 daga APC tare da komawa jam’iyyar PDP, wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Kano 6 sun shirya domin bin sahun Kwankwaso. ‘Yan majali
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito, Idris Tune ya maye gurbin Alhaji Garba Sanda, wanda ya ajiye aiki sakamakon shekarun sa da suka kai munzali na ritaya daga aikin gwamnati a kwana-kwanan nan.
‘Yan majalisar sun shiadawa jaridar Vanguard cewar gwamnatin shugaba Buhari na nuna son kai ga wani yanki a rabon mukamai tare da nuna gazawa wajen kulawa da walwala da tsaron mafi yawan mutanen Najeriya. Daya daga cikin ‘yan maja
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan ilimi na kasa, Malam Ibrahim Shekarau, ya jaddada cewar babu gudu, babu ja da baya a burinsa na zama dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar PDP. Shekarau ya bayyana haka ne
Wani rahoto da muka samu da dumi dumi yanzun nan ya tabbatar da cewa akalla mambobin majalisar wakilan Najeriya 37 ne suka yi fatali da jam’iyyar APC mai mulki, suka kuma rungumi jam’iyyar PDP, ta adawa. Daga cikin ‘yan majalisar
Rahoton ya kara bayyana cewar, PDP zata canja suna ne domin gujewa yawaitar alakanta sunanta da cin hanci da jam'iyyar APC mai mulki ke yi. Jaridar ta wallafa cewar a yau, Lahadi, ne PDP zata sanar da wannan shawara da ta yanke ga
Rahotanni dake iske mu a wannan lokaci, sun tabbatar da mana cewar wasu 'yan bindiga sanye da kakin jami'an 'yan sanda na SARS sun budewa tawagar Sanata Dino Melaye wuta a jihar Kogi. Jaridar Tribune ta rawaito cewar lamarin ya fa
A kalla mutane 7,727 hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) zata dauka aiki na wucin gadi a zaben maye gurbi a jihar Katsina. INEC zata gudanar da zaben maye gurbin sanatan yankin Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar, da
Arewa
Samu kari