Arewa
Da yake jawabi ga dumbin jama'a a yau, Lahadi, yayin taron bikin komawar sa APC, Shehu Tambuwal, ya bayyana cewar sun yanke shawarar komawa jam'iyyar ne saboda irin yadda take tafiyar da al'amuran gwamnati cikin gaskiya da rikon a
Dakta Musa ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai cikin birnin Gombe a ranar Juma'a ta yau, inda yace binciken masana ya tabbatar da cewa cutar kuturta na ci gaba da yaduwa cikin birnin dake Arewacin kasar nan.
An bashi katin shaidar zama dan jam’iyyar APC mai dauke da lambobin mallaka kamar haka: 381113. Shugaban APC, Alhaji Sadiq Isah Achida, ne ya bayar da katin ga tsohon minister Yusuf a gaban ragowar shugabannin jam’iyyar.
A yayin da guguwar siyasa ke ci gaba da kadawa musamman karkashin inuwa ta jam'iyyar PDP, inda 'yan siyasa da dama ke hankoron tikitin takara na kujerar shugaban kasa, gwamnan jihar Gombe Damkwambo shi ma ba a bar shi a baya ba.
Sanata Rafi’u Ibrahim, mai wakiltar jihar Kwara ta kudu ya zargi ‘yan majalisar dattijai na jam’iyyar APC da karbar cin hancin dalar Amurka miliyan $1m domin tsige shugaban majalisar, Bukola Saraki da mataimakinsa, Ike Ekweremadu.
JAMB ya bayyana cewa Zakari ya zana jarabawar ne a jihar Ogun, kima ya sha gaban Adekunle Jesufemi daga jihar ogun wanda ya samu maki 358, Alikah Oseghhale daga jihar Edo da ta samu 357 da Ademola Adetola daga jihar Ogun mai maki
Kwamishinan na ma'aikatar kasafi da tsare-tsaren tattalin arzikin na jihar, Alhaji Ibrahim Birnin Magaji, shine ya bayyana hakan yayin wata ganawa da manema labarai da gudana cikin Kanon Dabo a ranar Juma'ar da ta gabata.
Jaridar NAIJ.com ta fahimci cewa, Marigayi Abubakar Hashidu, ya rike kujerar Ministan ruwa da kuma Ministan noma da raya karkara a lokacin mulkin soji karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida.
NAIJ.com ta fahimci cewa, an samu gurbin wannan kujera ne sakamakon rasuwar Mallam Ali Wakil, Sanata mai wakilcin jihar Bauchi ta Kudu a majalisar dattawa da ajali ya katse ma sa hanzari tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
Arewa
Samu kari