Arewa
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, al'umma sun koka kan tsadar gami da tashin doron zabuwa na farashin ragunan layya a manyan kasuwanni dake garin Abuja yayin da bikin babbar Sallah ke ci gaba da karatowa.
Da sanadin wani rahoto na shafin jaridar Premium Times mun samu cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarni na biyan albashin watan Agusta ga ma'aikatan jiha da na kananan hukumomi dake garin Kano.
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, jihar Gombe dake Arewacin Najeriya ta shahara wajen cin kasuwar macizai inda take fitar da fiye da guda 400 na nau'ika daban-daban zuwa kasar Ingila a kowane wata.
Biyar daga cikin 'yan majalisar dokokin jihar Ogun daga PDP sun fita daga jam'iyyar tare da komawa wasu jam'iyyu uku. Kakakin majalisar, Mista Suraj Adekunbi, ne ya karanta wasikun barin jam'iyyar PDP da mambobin majalisar suka mi
Hukumar 'yan sanda na jihar Ogun ta damke wani saurayi dan shekaru 28 saboda rasuwar wata matan aure mai shekaru 40 da tace ga garinku bayan sun gama saduwa da saurayin. Kakakin hukumar 'yan sanda na jihar, Abimbola Oyeyemi, ya ce
Hamza Al-Mustapha tsohon dogarin marigayi tsohon shugaban Najeriya na mukin soja, Janar Sani Abacha, ya ce a shirye yake ya fito takarar shugabancin kasa a zaben shekarar 2019 muddin jama'ar Najeriya sun bukaci ya fito. Manjo Al-M
Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon dogarin tsohon shugabn kasar Najeriya a mulkin soji, marigay Janar Sani Abacha, ya bayyana cewar ya yafewa dukkan masu hannu cikin ukubar da aka shafe shekara 15 ana gana masa. An kama tare da tsare
A ranar Laraba ta yau din nan Alhaji Salisu Zakar, shugaban cibiyar ilimi na jihar watau SUBEB, ya bayyana hakan da cewar gwamnatin za ta debi malaman ne domin maganace karancin su musamman makarantu na firamare dake fadin jihar.
Ma'aikatan wutan lantarki na kasa sun bukaci a tsige, Usman Muhammed, shugaban kamfanin rabar da lantarki na kasa (TCN). Ma'aikatan ta suka shigar da korafin sun karkashin kungiyar ma'aikatan wutan lantarki da kamfanonin wuta (SSA
Arewa
Samu kari