Arewa
Hajiya Khadija Ibrahim, karamar ministar harkokin kasashen waje, ta kayar da Mohammed Ibrahim, dan mijinta, Bukar Abba Ibrahim, a fidda 'yan takara na APC a jihar Yobe. Khadija da Mohammed sun yi takarar neman kujerar majalisar wa
Rahotanni daga jihar Kano da jaridar naij.com ta samu sun tabbatar da cewar an shirya dabarar bayar da sanarwar dage zaben dan takarar sanatan Kano ta kudu a kafafen yada labarai ne domin magoya bayan Kawu Sumaila su bar wurin zab
Tun da fari Gwamna ya yi watsi tare da nuna kin amincewarsa da sakamakon zaben cikin gida da Sanata Bayero Nafada ya yi nasarar lashewa, yana mai bayyana cewar ba a yi masa adalci ba a zaben. Jaridar Leadership ta rawaito Gwamna
Jam'iyyar APC mai mulki ta kori takarar kujerar Sanata da Suleman Abba, tsohon shugaban rundunar 'yan sanda ta kasa, ke yi a jiharsa ta haihuwa, Jigawa. Sakataren yada labaran jam'iyyar APC na kasa, Yekini Nabena, ne ya sanar da
A yayin da guguwar siyasa tayi kane-kane a fadin jihohin kasar nan ta Najeriya, an gudanar da zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyu daban-daban inda tuni sakamakon zaben tuni ya bayyana kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Masoya tsohon ministan Abuja, Bala Mohammed, a garin Bauchi sun shiga murna da faricncikin lashe zaben zama dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP da ya yi. Tsohon ministan ya samu kuri’u 1,335 yayin da mai biye masa, Sanata
Manjo Janar Idris Alkali ya bace ne tun ranar 3 ga watan Satumba a hanyarsa ta zuwa Bauchi daga Abuja. Rahotannin da hukumar soji ta tattara sun gano cewar Alkali ya bata ne a karamar hukumar Jos ta kudu. Babu tabbacin ko gawar Al
Idan baku manta ba, Yuguda na cikin tsofin gwamnonin PDP da hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ke sansana domin ko a 'yan kwanakin nan saida hukumar ta garkame wani gidansa. Mohammed Abubakar, gwam
A kokarin cigaba da inganta aiyukanta na yaki da ta'addanci, hukumar sojin sama ta kasa (NAF) ta bude wani katafaren dakin binciken laifuka ta hanyar ilimin kimiyya a Ikeja dake jihar Legas. Bayan binciken laifuka, dakin gwaje-gwa
Arewa
Samu kari