Arewa
Za ku ji cewa wani Matashi dan shekara 30 a duniya Ibrahim Lawal, zai gurfana gaban babbar kotun Majistire dake jihar Katsina a ranar 3 ga watan Oktoba bisa zarginsa da aikata laifi na Luwadi da wasu yara biyu 'yan shekaru takwas.
Lamidon Zugobia dake karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa, Isa Adamu, shine ya mika wannan muhimmiyar bukata ta neman gwamnatin jihar da ta kuma ta tarayya akan su gaggauta magance wannan annoba a da ta hana su sakat.
“Kai tamkar da ne a wurina. Ba zan manta yadda mahaifinka ya dinga bani shawarwari ba lokacin da nake mulki. Shawarwarinsa sun taimaka min sosai kuma sun kara min karfin gwuiwa a duk wani aiki da zai kawo cigaban Najeriya. “Wannan
Jakadan Najeriya a kasar Qatar, Ambasada Abdullahi Wase ya rasu. Sanarwar rasuwar ta fito ne daga bakin mai magana da yawun Ma'aikatan Harkokin Kasashen Waje, Tope Elias-Fatile a safiyar yau a babban birnin tarayya Abuja. Wase, da
Rikici ta barke tsakanin bangarori biyu na jam'iyyar APC reshen jihar Taraba bayan wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da sabon Ciyaman din jam'iyyar, Ibrahim Elsuldi daga fara aiki a ofishin jam'iyyar da ke Jalingo.
Nadin Okoloko ya biyo bayan irin nasarar da ya samu a laifukan da ya jagoranci gurfanar da wadanda suka aikata su yayin da yake aiki a sashen gurfanar da masu laifi a kotun ta Snohomish County. An haifi Okoloko a Najeriya kuma ya
Daily Nigerian ta ruwaito cewa 'yan bindigan sun far ma kauyen ne da safiyar jiya yau Alhamis inda suka rika harbin dukkan wanda suka hadu dashi kuma daga baya suka rika bi gidajen mutane daukan abinda suke so. Duk da cewa Runduna
Shugaban jam’iyyar na kasa, Uche Secondus, ya sanar da haka a yau, Laraba, yayin ganawa da wakilan gamayyar kungiyar Turai (EU) karkashin jagorancin Bridget Markussen a ofishinsa dake Abuja. Secondus ya shaidawa wakilan na EU cewa
Cinikin bayi abu ne da ya kasance ruwa dare a arewacin Najeriya a karni na 19 a lokacin turawan mulkin mallaka. So da yawa akan kai hari kauyuka daban-daban inda ake kama mutane a gonaki da gidajensu daga baya a sayar da su a mats
Arewa
Samu kari