Arewa
Wani jigo a jam'iyyar All Progress Party (APC) a Jihar Jigawa, Ishaq Hadejia ya yi kia da Ministan Albarkatun Ruwa, Suleiman Adamu ya yi murabus daga mukaminsa nan take. Hadejia ya yi wannan maganar ne a yayin da ya ke zantawa da
'Yan takarar sun byyana cewar tsagwaron rashin adalcin da aka nuna ma su a APC ne ya tunzura su ka bar jam'iyyar. Da yake magana da manema labarai jim kadan bayan kammala wani taro a gidansa, kakakin fusatattun 'yan takarar, Sanat
Ciyaman din kungiyar, Gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara ne ya bayyana wa manema labarai hakan a jiya Laraba bayan kungiyar tayi taro a Abuja. Ya ce matsalar ba wai adadin mafi karancin albashin da gwamnonin za su iya biya ban
Mun samu rahoton cewa wata Mata, Asma'u Shehu da 'ya'yanta 4, Yusuf, Umma, Hadi da kuma Rabi'at, sun riga mu gidan gaskiya a sanadiyar aukuwar wani mummunan tsautsayi na wutar lantarki cikin unguwar Sarkin Hausawa dake jihar Neja.
Mun samu cewa wani dan majalisar dokoki ta jihar Sakkwato, Alhaji Muhammad Bashir, wanda ya rasa samun tikitin jam'iyyar APC na takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya ya sauya shekarsa zuwa jam'iyyar adawa ta PDP.
A yayin da babban zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, shafin sada zumunta (Facebook) na jam'iyyar APC reshen kasar Ingila ya fitar da hasashen yadda sakamakon zaben zai kasance. A hasashen nata, APC ta bayyana cewar za ta yi nasa
Tun kafin majalisar dattijai ta dawo daga hutun da ta tafi a cikin satin da ya kare batun tsige shugaban majalisar Bukola Saraki ya ke cigaba da yawo a kafen yada labarai. Sai sai wani abun mamaki shine yadda sanatoci da shugabann
Rahotanni sun bayyana cewar mahukuntan kamfanin ne su ka dira yankin da manyan motocin rusau tare da fara rushe dukkan gidaje da bishiyoyin yankin bisa dalilin cewar kamfanin sukarin ne ya mallaki dukkan yankin. An yi kiyasin cewa
Tsautsayi dai da Hausawa kan ce ba ya wuce ranarsa ya auku da sanyin safiyar ranar Larabar da ta gabata yayin da wata Gada mahadar garuruwan Wukari da Takum da zagwanye a yankin Peva dake jihar Taraba a Arewacin Najeriya.
Arewa
Samu kari