Jihohi 4 kacal PDP za ta ci a 2019 - APC ta fitar da yadda sakamakon zabe zai kasance
A yayin da babban zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, shafin sada zumunta (Facebook) na jam'iyyar APC reshen kasar Ingila ya fitar da hasashen yadda sakamakon zaben zai kasance.
A hasashen nata, APC ta bayyana cewar za ta yi nasara a jiho 30 na Najeriya, har da babban birnin tarayya Abuja, yayin da jam'iyyar PDP za ta yi nasara ne a jihohi 4 kacal.
Ga yadda suka fitar da hasashen sakamakon zaben:
1. Abia state - APC 45%, PDP 55%
2. Adamawa state - APC 90%, PDP 10%,
3. Akwa Ibom state - APC 60%, PDP 40%,
4. Anambra state - APC 70%, PDP 30%
5. Ekiti state - APC 80%, PDP 20%
6. Bauchi state - APC 90%, PDP 10%
7. Bayelsa state - APC 30%, PDP 70%
8. Benue state - APC 60%, PDP 40%
9. Borno state - APC 98%, PDP 2%
DUBA WANNAN: Hanyoyi 6 da ake amfani da goro da ya dace ku sani
10. Cross River state - APC 50%, PDP 50%
11. Delta state - APC 50%, PDP 50%
12. Edo state - APC 90%, PDP 10%
13. Ebonyi state - APC 30%, PDP 70%
14. Enugu state - APC 30%, PDP 70%
15. Gombe state - APC 95%, PDP 5%
16. Imo state - APC 70%, PDP 30%
17. Jigawa state - APC 90%, PDP 10%
18. Kaduna state - APC 89%, PDP11%
19. Kano state - APC 95%, PDP5%
20. Katsina state - APC 98%, PDP 2%
21. Kebbi state - APC 95%, PDP5%
22. Kogi state - APC 80%, PDP 20%
23. Kwara state - APC 70%, PDP 30%
24. Lagos state - APC 97%, PDP 3%
25. Nasarawa state - APC 85%, PDP 15%
26. Niger state - APC 90%, PDP 10
27. Ogun state - APC 90% PDP 10%
28. Ondo state - APC 80%, PDP 20%
29. Osun - APC 70%, PDP 30%
30. Oyo state - APC 90%, PDP 10%
31. Plateau state - APC 80% PDP 20%
32. Rivers state - APC 60% PDP 40%
33. Sokoto state - APC 90%, PDP 10%
34. Taraba state - APC 90%, PDP 10%
35. Yobe state - APC 98%, PDP 2%
36. Zamfara state - APC 98%, PDP 2%
37. FCT Abuja - APC 80%, PDP 20%
A wani labarin na Legit.ng, kun ji cewar dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya zabi tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, a matsayin abokin takararsa.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng