Arewa
Biyo bayan nasarar Gwamna Aminu Tambuwal na jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Sakkwato, shugaban kungiyar yakin neman zaben kujerar gwamna na jam'iyyar APC a jihar, Yusuf Suleiman, ya yi ikirarin an danne masu hakki.
Da yake magana yayin bikin kaddamar taron bunkasa kasuwanci a jihar Kaduna, karo na hudu (KadInvest 4.0), Dangote ya caccaki gwamnonin arewacin Najeriya a kan rashin bawa yaki da talauci fifiko. A cewar sa: "Najeriya ce kasa ta 15
Rundunar kungiyar hadin gwiwar Dakarun sa kai ta Multinational Joint Task Force, MNJTF, ta samu nasarar kashe wani Kwamandan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram tare da mabiyan sa 15 a gabar tafkin Chadi.
A dai-dai lokacin da samari suke ta faman korafi akan tsadar aure a Najeriya, sai ga wani malami yana bada fatawar cewa kudin sadaki shine ya zama wajibi ga miji muddin har ka'idar da addinin Musulunci ya gindaya za abi, sannan...
Hajiya Maryam Usman Baba ta rasu ne a ranar Laraba a asibitin kwararu na Barau Dikko da ke garin Kaduna tana da shekaru 43 a duniya kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Daya daga cikin 'ya'yan Samanja, Abubakar Usman ya tabbatar da
Idan ba a manta ba dai wasu 'yan bindiga ne suka sace Sheikh Suleiman ne tare da wasu malaman addinin musulunci biyar a ranar Juma'a da ta gabata a hanyar Sheme zuwa Kankara na jihar Katsina a hanyarsu na komawa Kano bayan sun bar
Gwamnatin jihar Taraba karkashin jagorancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tana musayar kalamai tsakanin ta da jam'iyyar adawa ta All Progressives Congress (APC) a kan rikicin da ya faru a Jalingo, babban birnin jihar.
Jama’ar Borgu da ke jihohin Neja, Kebbi da Kwara sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya, Alhamis, tare da mika butar su ta neman jihar Borgu gare shi. Sarkin Borgu, Alhaji Muhammed Haliru Dantoro, ne ya jagoranci tawaga
A yau Alhamis ne gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da ware zunzurutun kudi Naira Miliyan 233.5 sai dai ta karyata rahotanin da ke cewa an fitar da kudin ne domin sayan kuri'u a zaben gwamna na jihar da za a maimaita. A yayin da ya
Arewa
Samu kari