Arewa
Wani Dattijo mai shekaru 70 a duniya a jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya, ya shiga hannun jami'an hukumar tsaro ta NSCDC dumu-dumu da aikata babban laifi na Luwadi da ya kasance daya daga munanan laifuka na yiwa kasa fasadi.
A yammacin ranar Laraba ne kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International, ta fara tattara sa hannun jama’a a fadin duniya domin neman a tursasa gwamnatin jihar Kano janye karar da ta shigar da dan jaridar nan, Jafar Jaf
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Jigawa ta ce ba lallai ta shiga zaben gwamnoni da za a yi a ranar 9 ga watan Maris ba matukar ba a dauke kwamishinan rundunar ‘yan sanda, Bala Senchi, daga jihar ba. Jam’iyyar ta yi zargin cewar an
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Jigawa ta cafke Mansur Ahmed, mai taimaka wa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, a bangaren kafafen sadarwar zamani. Jami’an rundunar ‘yan sandan sun kama shi ne da kayan aikin zabe
Manema labarai da ‘yan jarida sun fi mayar da hankali a kan sakamakon mazabun manyan ‘yan siyasa da ke goyon bayan ‘yan takarar biyu. Wata majiyar mu daga jihar Jigawa ta sanar da mu cewar tsohon gwamnan jihar, Alhaji Sule Lamido,
Wata kotun daukaka kara da ke jihar Sokot ta warware hukuncin da wata babbar kotu a jihar Zamfara ta yanke a kan hana hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) karbar sunayen ‘yan takarar jam’iyyar APC na kujeru daban-daban a zaben da
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar nan da kankanin lokaci Hukumar Tace man fetur na kasa NNPC zata zurfafa neman man fetur da iskar gas a wasu yankunan na jihar Benue da ke Arewacin Najeriya. Shugaban kasar ya ce wannan shi
A yau, Talata, ne aka shirya yakin neman sake zaben Badaru a matsayin gwamna jihar Jigawa a karo na biyu a kananan hukumomin Gagarawa da Kazaure. A ranar 21 ga watan Janairu ne gwamna Badaru ya kaddamar da yakin neman zaben sa
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu cewa, hatsabibiyar cutar nan mai sanya zazzabin Lassa ta silalo cikin Arewacin Najeriya inda rayukan mutane takwas suka salwanta. Cutar ta kuma harbi fiye da mutane 40 a jihar Filato.
Arewa
Samu kari