Arewa
Zababben gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya, ya kafa kwamitin mutum talatin da za su jagoranci ragamar harkokin rantsuwa da kuma karbar akalar sabuwar gwamnatin sa a jihar.
Yin hakan na daga cikin kokarin gwamnati na kawo karshen yaki da yin 'fitsari da kashi' a fili zuwa karshen shekarar 2025. A kalla mutane miliyan 47 ne ke yin bahaya a filin Allah a Najeriya, kamar yadda bincike ya nuna. Kananan
Al'ummar kananan hukumomin Gaya, Rano, Karaye da Bichi sun kai ziyara majalisar dokoki na jihar Kano domin nuna goyon bayan su ga matakin gwamnatin jihar na kirkirar sabbin masarautu a Kano. Idan ba a manta ba a ranar Laraba 8 ga
Majiyar Legit.ng ta ruwaito sakataren JNI, Sheikh Khalid Abubakar Aliyu ne ya bayyana haka cikin wata sanarwar daya fitar a ranar Laraba, 8 ga watan Mayu, inda yace akwai bukatar shuwagabanni a dukkanin matakai su dage wajen yunku
Sarkin Birnin Kano da Kewaye Mallam Muhammadu Sanusi II shine zai zamu Shugaban majalisar zartarwa na Masarautun guda biyar, sannan kuma Sarkin Rano shi zai zama mataimakin sa. Sannan shugabancin wannan majalisar zai zamu na karba
Masanin ya yi wannan jawabin ne yayin mayar da martani a kan ikirarin da aka ce gwamnatin jihar za tayi na rage karfin mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ta hanyar kirkirar wasu masaurautu hudu a Karaye, Bichi, Rano da Ga
Mun ji cewa wani Matashi ‘Dan Najeriya ya je har Jami’ar Saudiyya ya ciri tuta a Jami’ar su. Gazali Tanimu ya jawowa Najeriya abin alfahari a gaban Duniya bayan ya kafa sunan sa a tarihin jami’ar KFPUM ta Kasar Saudiyya.
Hukumar hana ta'ammuli da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ta kama wani dattijo mai shekaru 72, Mohammed Hamza da wani Kamisu Muhammad da haramtattun kwayoyi a filin tashi da saukan jirage na kasa da kasa ta Mallam Aminu Kano (MAK
Arewa sunyi mulki sau da yawa, yankin Kudu maso Yamma da Kudu maso Kudu sunyi sau daya saboda haka lokaci ya yi da za a bawa Kudu maso Gabas dama. Mene zai hana a bawa yankin dama domin su san ana damawa da su kuma mu samu zaman l
Arewa
Samu kari