Arewa
Da sanadin kafar watsa labarai ta jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, asibitin koyarwa na jami'ar Danfodiyo da ke jihar Sakkwato wato birnin Shehu, cikin arziki na nasibi ya fara gudanar da tiyatar zuciya.
Masarautar jihar Zamfara ta nemi gafarar rundunar hukumar sojin saman Najeriya sakamakon zargin ta da kashe al'ummar jihar wadanda ba su ji ba kuma ba su gani yayin wani luguden wuta da ta zartar wajen yakar 'yan ta'adda.
Shugaba ya fada wa jakadan kasar Kuwait, Al Bisher, cewar, "an kwakuba Najeriya cikin kasashen duniya masu arzikin man fetur, ta mamba a kungiyar kasashen duniya masu sayar da danyen man fetur a kasuwar duniya (OPEC). 'Sannan goy
Kungiyar Arewa maso Gabas NECF, North East Consultative Forum, tare da wasu kungiyoyi biyar na yankin, sun bayyana goyon bayan su ga Sanata Muhammad Danjuma Goje, a matsayin wanda su ke son ya kasance shugaban majalisar dattawa.
A wani sako da ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta (Twitter), Mama Taraba ta ce ta an kammala shiri tsaf domin shiga da ita dakin tiyata a asibiti, a saboda haka ta ke neman addu'a. Mama Taraba ta hada da hotonta a kan ga
Mun ji cewa wasu Masana tattalin arziki sun bayyan fa’idar aikin da Buhari yake yi a Arewa. Diran Fawibe yace Najeriya za ta kara samun kudin shiga idan aka soma hako mai a Arewa.
Daya daga cikin miyagun ababe masu ta'addancin garkuwa da mutane da kuma satar shanu da hukumar 'yan sanda jihar Nej ta cafke, ya bayyana nemawa iyalan sa abinci a matsayin dalilin da sanya ya dauki wannan hanya da ba ta bullewa.
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ce a kalla shaguna 35 suka kone sakamakon wata gobara da tashi a 'Yan nama da ke cikin kasuwar Kurmi. Alhaji Saidu Mohammed, kakakin hukumar, ne ya tabbatar da faruwar hakan yayin da yake magan
Karar kwana ta cimma wasu miyagun 'yan fashi da makami 9 cikin kauyen Akilibi daura da babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna yayin wata arangama ta musayar wuta da jami'an tsaro na hukumar 'yan sanda.
Arewa
Samu kari