Arewa
Da take magana a cikin shirin gidan Talabijin na kai tsaye, Maryam ta ce Aisha tayi magana ne ba tare da tana da ilimi ko bayanai a kan shirin SIP ba. Ta ce yanzu haka kananan hukumomi 12 a jihar Adamawa na cin moriyar shirin, bay
Kamar yadda jaridar BBC Hausa ta ruwaito, gwamnan jihar Zamfara mai jiran gado, Muhammad Bello Mutawalle, ya haskaka hanyoyin da zai bi wajen yaye karfen kafa na matsalolin rashin tsaro da suka yiwa jihar dabaibayi.
Bayan makonni uku da nadin sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar Bauchi, CP Habu Sani, hukumar 'yan sanda a jihar ta samun nasarar cika hannu da ya miyagun 'yan ta'adda 43 da suka afka tarkon ta.
Sanarwar da sakataren yada labaran jam'iyyar APC, Lanre Issa-Onilu, ya fitar, ta ce Mista Giadom zai kasance sakatare na riko kwarya har zuwa lokacin da jihar Yobe zata fitar da da wanda zai gaji Mista Buni a matsayin sakatare mai
Wata babban kotun Jihar Filato, a ranar Alhamis ta bayar da umurnin dakatar da Gwamna Simon Lalong daga kirkiran wata sabuwar masarauta daga masarautar Gbong Gwom Jos. Jastis Christine Dabup ya bayar da umurnin bayan sauraron lauy
Hukumar Kula da Yawon Bude Ido na Jihar Kano ta sake rufe wani wurin shakatawa, Piccolo Lounge da ke kan Tukur Road a Nasarawa GRA a birin Kano. A hirar da ya yi da manema labarai bayan rufe wurin a ranar Laraba, shugaban hukumar,
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun sake kai hari a sansanin sojojin Najeriya da ke Borno inda suka kashe wasu, suka raunata wasu sannan wasu sojojin sun bata. Sun kai harin ne a sansanin soji na 5 Brigade da 159 Task Force Batt
Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta karyata cewa rundunar 'yan sanda na jihar Kano ta kama ta saboda ta ki amsa gayyatar kotu. A hirar da Gabon tayi da Daily Trust a ranar Talata, ta ce babu gaskiya cikin labarin kuma wasu ne
Sabanin shahararren hasashen nan da ke yawo, bincike da hujjoji da suka billo sun nuna cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba yankin kudu manyan mukamai masu maiko a kasar fiye da yanda yayi a arewa.
Arewa
Samu kari