Arewa
A jiya Kungiyar NUJ ta ‘Yan Jaridar Najeriya ta shirya wani taro inda Shehu Sani ya fadi abin da zai jawo Inyamurai da Yarbawa su sha kasa a zaben 2023 idan har ba su hada gidansu ba.
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, ambaliyar ruwa da auku a sanadiyar ci gaba da saukar ruwan sama tamkar da bakin kwarya, ta lalata hanyoyn
A haifi ministan shari'a na Najeriya kuma lauyan kolu na kasa, Abubakar Malami, a ranar 17 ga watan Afrilun shekarar 1967 a karamar hukumar Birnin Kebbi wadda ta kasance babban birnin jihar Kebbi.
Biyo bayan rantsar da sabbin ministoci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi a ranar Laraba, 21 ga watan Agusta, a iya cewa shugaban kasa ya saurari koken jama’an Arewa, kuma ya share musu hawaye.
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle, ya yi karin haske kan nasarorin da ake samu ta hanyar ci gaba da sulhun da ya ce ana yi tsakanin 'yan bindiga da Fulani domin kawo karshen rikicin da ya addabi jihar.
Mai wakilcin shiyyar Adamawa ta Tsakiya a zauren majalisar dattawa, Sanata Aisha Dahiru Ahmed Binani, a karshen makon da ya gabata ta dauki nauyin shirin tallafawa matasa da kuma mata 385 a kan sana'o'i daban-daban.
Bayan farawa da sunan Allah mai rahama mai jin kai, takardar mai dauke da kwanan watan ranar 19 ga watan Agustan 2019, ta bayyana sanarwar dokokin da gudunmar Bahindin Bagudo ta shata bisa sha'anin aure da zanen suna.
A ranar Lahadi, 11 ga watan Agusta, wanda ya yi daidai da 10 ga watan Zulhijja ne aka gudanar da shagulgulan babbar Sallah a Najeriya, kuma kamar yadda aka saba, shuwagabbanin gargajiya da Sarakuna sun gabatar da jawabai daban dab
A ranar Asabar 10 ga watan Agusta, akalla rayukan mutane 11 ne suka salwanta a yayin da wani mummunan hatsari ya ritsa da wasu motocin haya biyu da ya auku cikin garin Damba na karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara.
Arewa
Samu kari