Arewa
A cewar Ibrahim, CBN ta kwace lasisin bankunan a karshen shekarar 2018 biyo gazawarsu da kuma rashin shugabanci mai nagarta a wajen gudanar da harkokinsu. "A saboda haka ne NDIC ta dakatar da aiyukan banka kuma yanzu ta fara biyan
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, an yi kacibus da gawar Badamasi tana reto a jikin wata itaciya da ke bayan gari a kauyen Kabomo, yayin da manoma ke kan hanyarsu ta zuwa gona da safiyar ranar Alhamis.
Rassan kungiyar kwadagon guda uku bayan wani taron gaggawa da ta gudanar a ranar Talata, ta ce ba ta da hannu a sanarwar da sakataren gwamnatin jihar ya gabatar dangane da fara biyan ma'aikatan jihar mafi karancin albashi.
A yayin da ya zuwa yanzu gwamna Badaru bai kafa sabuwar majalisa ba, wannan shi ne babban nadi da yayi tun bayan karbar rantsuwar sabuwar gwamnatinsa a wa'adi na biyu da aka gudanar a watan Mayun 2019.
Babu shakka kabilu daban daban a fadin duniya sun yi wa so kuma kauna fahimta mabanbanta juna, sai dai duk ta karkare sakamakon karshe na duk wata sahihiyar soyayya da ta kullu a tsakanin mace da namiji shi ne aure.
Guda daga cikin shuwagabannin kungiyar dattawan Arewacin Najeriya, Dakta Hakeem Baba Ahmed ya fallasa mutanen dake mayar da agogon baya ga cigaban Arewa, inda yace shuwagabannin Arewa ne matsalar Arewa.
Shakka babu, masu hangen nesa da dama sun fadakar tare da jan hankali a kan auren mace fiye da daya ga wadanda samun su bai da wani tasiri wajen kula da harkokin iyali da kuma dawainiyar rayuwarsu ta yau da kullum.
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa 'yan bindigar sun kashe basaraken mai lakabin 'Rit Kadunu' da misalin karfe 8:10 na dare yayin da suka harbi wani mutum guda a kafa. Da yake tabbatar da kai harin, tsohon kwamishinan kasuwanci
Hukumar kimiyyar ruwa ta Najeriya, NIHSA ta bayyana cewa samun karin ruwa a tafkin Benuwe zai kawo babbar barazana musamman ga jahohin Adamawa, Taraba da Benuwe ta wajen samun mummunan ambaliya
Arewa
Samu kari