Arewa
Daliban jami'ar Maiduguri na cikin jimami da alhini sakamokon tashin gwauron zabi da kudin makarantarsu yayi. Dabo FM ta gano cewa, a ranar Talata, hukumar gudanarwar jami'ar Maiduguri ta fidda sabon jadawalin kudin makarantar...
Hajiya Sa'a wadda ta kasance 'yar asalin karamar hukumar cikin birnin Kano wato Kano Municipal sanadiyar fitowar ta daga unguwar Magashi, ta yi nasara a kan shugaban kamfanin yada labarai na jihar Adamawa, ABC, Yusuf Nadabo.
Shugaban daya daga cikin shahararrun makarantun ladabtar da kangararru da ke jihar Kano, Sheikh Muhammadu Aminu Abubakar, yayin wata hirarsa da manema labarai na BBC Hausa ya fadi dalilin rufe cibiyarsa ta mari.
Sabanin rahotanni daga wasu kafofin watsa labarai na kasar nan suka yada dangane da cewa an samu nasarar cafke zakin da ya tsere daga gidan adana namun daji na jihar Kano, mahukuntan gidan sun yi karin haske.
Daga karshen rahotanni daga jaridar Daily Trust sun tabbatar da cewa, gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, yana gab da kafa majalisar zartarwa ta jihar, yayin da ya fidda sunayen kwamishinoninsa.
Yayi watsi da ra'ayin cewa sai mutum ya zama mai arziki kafin ya shiga siyasa, inda ya jaddada cewa idan har malaman addini za su rinka gudun siyasa to kada su yi kuka idan shugabanni sun ci amanar su.
'Yan matan sun yi kiran ne a ranar Juma'ar da ta gabata cikin wata rubutacciyar wasika da suka gabatar wa matar gwamnan bayan taron murnar tunawa da ranar yara mata ta duniya wacce majalisar dinkin duniya ta ware.
Mr Festus Okoye, kakakin hukumar INEC na kasa, shi ne ya labarta hakan a ranar Talata yayin wani shirin sanin makamar aiki da horaswa da aka gudanar a kwalejin gwamnatin tarayya da ke garin Okene.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, wannan rahoto na kunshe cikin wata rubutacciyar wasika da sa hannun gwamnan mai dauke da kwanan watan ranar 24 ga watan Satumba, wadda aka karance ta yayin zaman majalisar jihar na ranar Talata.
Arewa
Samu kari