Arewa
Gabannin zaben Shugaban kasa na 2023, dattawan Kudu maso Kudu sun bayyana cewa za a yi rikici da ka iya tarwatsa kasar idan har arewa ta ce lallai zai ta cigaba da rikon shugabancin kasar bayan karewar wa’adin mulkin Shugaban kasa
A jiya ne wani shugaban Jam’iyya ya nuna ya na tare da Adams Oshiomhole a APC inda ya ce NWC su na tare da Oshiomhole a game da zabinsa na Sakataren Jam’iyya bayan shawarar mutanen Arewa maso Gabas.
Gwamnan jahar Neja, Abubakar Sani Bello ya bayyana cewa daga watan Janairun shekarar 2020 gwamnatin za ta fara biyan ma’aikatan jahar sabon karancin albashi na naira 30,000.
Kungiyar gwamnonin arewa a karshen makon da ya gabata sun bukaci gwamnatin tarayya da ta yi hankali a shirinta na janye dakarun sojoji daga yankuna marasa tabbass.
Kungiyar matasan arewa ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kaddamar da dokar ta baci kan lamarin tsaro a yankin arewacin kasar.
Kungiyar gwamnonin yankin Arewacin Najeriya 19 sun dauki alkawarin cigaba da aiki kafada da kafada da shugaban kasa Muhammadu Buhari domin kawo cigaba mai daurewa ga jama’an Arewa da ma yankin gaba daya.
A kalla gwamnoni uku ne a arewa suka kara aure bayan nasarar da suka samu a zabukan 2019 da aka yi. Wadannan gwamnonin sun kara aure ne kamar yadda addinin Islama ya tanadar. Biyu daga cikinsu gwamnonin APC ne inda guda daya kacal
Wasu Matasan Arewa a karkashin AYCF sun bukaci Shugaba Buhari ya ja-kunnen wani Gwamna a Kudu. Kungiya za ta sa kafar wando daya da Gwamnatin Legas kan kamen Acaba.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira ga Sanata Rochas Okorocha da ya guji yin kalaman batanci ga arewa, ballantana a yayin da yake tsakar majalisar tarayya. Matawalle ya kara da bukatar Sanatan da ya fito ya ba mutan
Arewa
Samu kari