Arewa
‘Yan Majalisar Dattawa su na shirin batar da N1bn yayin da ake kukan rashin kudi wajen gyara kundin tsarin mulkin Najeriya da NEF ta ke ganin bata lokaci ne.
Sanata Shehu Sani, ya shawari shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon wasu shugabannin arewa wajen kawo karshen rikice-rikice a yankin arewain kasar.
Majalisar dinkin duniya ma ta san da zaman harshen Hausa sannan ta sanya ta a matsayin na 11 cikin yaruka 70,250 na duniya kamar yadda wani bincike ya nuna.
Tsohon ministan harkokin noma, Abdu Ogbeh ya roki gwamnatin tarayya da ta kawo agaji ta hanyar dakatar da kashe kashe a kasar domin cewa rayuwa ta yi wahala.
Hako mai da ake yi a Arewacin Najeriya ya na fuskantar barazanar. Kamfanoni su na gujewa hako sababbin rijiyoyin mai domin rage asarar da ake tafkawa a 2020.
Hirar Alhaji Mamman Daura ta jawo hayaniya wajen Kungiyoyin Kabilu. Kungiyoyi irinsu Afenifere ta ce da cancanta ake bi, da Muhammadu Buhari bai yi mulki ba.
Kungiyar AYPS, a cikin wata sanarwa ta ce babu wanda ya isa ya hana Tinubu zama shugaban kasa idan har haka Allah ya nufa. Haka zalika ta kalubalanci Ngige da y
Jaridar Leadership ta ruwaito cewa kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Dakta Shehu Makarfi, shi ne ya rattaba hannu kan wannan sanar da kwamishinonin suka fitar.
Alhaji Balarabe Musa ya bayyana cewa sabuwar kungiyar siyasa ta National Consultative Forum wato NCF za ta sharewa yan Najeriya hawayensu da magance matsaloli.
Arewa
Samu kari