Arewa
Kungiyar dattawan Arewa ta jinjinawa kokarin gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan yadda ta dauka mataki a kan al'amarin da ke faruwa a jihar Kano.
Kungiyar matasan Arewa (AYCF) ta yi wa gwamnatin jahar Lagas wankin bargo a kan watsi da ta yi da al’ummanta a jahar wajen rabon kayan rage radadin hana fita.
Gidauniyar Bill and Melinda Gates ta Bill Gatesbayyana cewa yankin Arewacin Najeriya ta fi ko ina kasancewa cikin hadarin fuskantar yaduwar annobar Coronavirus.
Gwamnonin yankin Arewa maso yamma sun sanar da cewa za a rufe dukkan makarantu da ke yankin na tsawon kwanaki 30 kamar yadda The Nation ta ruwaito. A cikin sako
Wata Kungiyar Kudu ta na zargin Gwamnatin Shugaba Buhari da wariya. Kungiyar ta tambayi Buhari laifin me Ibo su ka yi bayan ya hana su HOS.
Shehu Sani ya yi kira ga gwamnonin Arewa kan cewa lokaci ya yi da ya kamata su farka daga barci, su san yadda za a kawo karshen hare-haren yan bindiga a yankin ko kuma a wayi gari wata rana a ce babu ma yankin Arewan gaba daya.
A jihar Kano matakin Gwamnati Ganduje na hana bara ya na cigaba da samun karbuwa bayan Kungiyar Dattawan Kano ta marawa Ganduje baya a kan hakan.
Sanata Shehu Sani yabayyana cewa azzaluman shuwagabanni ne suka gadar ma yankin Arewacin Najeriya bakin talauci da barace barace, don haka yace yin doka kadai ba zai warkar da talauci a yankin ba.
Gwamnatin Buhari ta bayyana Yankin Arewa da cewa ya fi ko ina fama da talauci a Najeriya. Mai martaba Sarkin Birnin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya saba wanna magana.
Arewa
Samu kari