Arewa
Dattawan Arewa sun bayyana rashin jin dadinta ga yadda a ke kuntatawa Fulani masu bin doka da oda a kudancin Najeriya. Hakan na daura Najeriya kan hatsari.
Wata kungiya ta bada bayanan kan dalilan da yasa matan yankin arewacin Najeriya ba sa fafutuka domin shiga fannin fasaha. Kungiyar ta bayyana dalilinta na haka.
Gwamnatin jihar Borno ta shirya kafa kwalejin ilimin addinin musulunci guda 27 a dukkan kananaan hukumomi 27 dake fadin jihar don inganta karatun almajiranci.
Tsohon ‘Dan takarar Shugaban kasa ya fadi yankin da zai sha wuya idan Najeriya ta barke. Ya ce ba Arewa ba, sauran bangarori ne za su sha wahala idan ake rabu.
Wani dan majalisar tarayya daga jihar Sokoto ya bayyana cewa ya kashe wani dan fashi da makami da afkawa gidansa. Ya kuma raunata wasu daga cikin 'yan fashin.
Gwamnatin jihar Borno, karkashin jagorancin gwamna Babagana Umaru Zulum ta nada sabon Shehun Dikwa. An nada Abba Umar Jato ne a matsayin sabon Shehun Dikwa.
Kungiyar Arewa Youth Initiative for Peace and Good Leadership ta kirayi shugabannin rundunoni da shugaba Muhammadu Buhari ya nada da su zama masu riko da amana.
Kungiyar dattawan arewa sunyi Allah-wadai da kudurin gwamnan jihar Ondo na fatattakar Fulani a dukkan dazukan dakekewaye da jihar. Sunce hakan ya saba doka.
Kungiyar matasan arewa, mai suna Northern Youth Leaders Forum (NYLF), ta bayyana jerin sunayen yan siyasan da suke tunanin marawa baya don zama shugaban kasa.
Arewa
Samu kari