Arewa
Shugaban kungiyar matasan Arewa, Yerima Shettima ya dau zafi ya bayyana furucin Bishop Mathew Kukah game da Buhari a matsayin kokarin karfafa yin juyin mulki.
Kungiyar dattawan arewa ta yi wa Mathew Hassan Kukah wankin babban bargo kan sukar gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi a sakonsa na Kirsimeti.
Tun bayan sakin daliban makarantar gwamnati ta Kankara da aka sace a jihar Katsina, rahoto ya nuna cewa yankin arewa na fuskantar kalubale a bangaren ilimi.
Dr Hakeem Baba Ahmed, mai magana da yawun kungiyar dattijan arewa, hulda da kuma bada shawarwari, ya bayyana gazawar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Yayin d
Kungiyar dattawan arewa da yawun shugabanta, Ango Abdullahi, tayi zargin cewa yan kabilar Igbo ne ƙashin bayan duk wata ta'asa da ake yiwa yan Arewa a kudu.
Kungiyar dattawan arewa da yawun kakakinta, Hakeem Baba Ahmed, ta sake sabonta kiraye-kiraye da take yi na neman shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi murabus.
Gwamnonin yankin arewa maso gabas karkashin jagorancin Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba sun yi na'am da kiran Gwamna Zulum na amfani da sojin haya a yankin.
Kungiyar dattawan arewa ta nuna fushinta a kan harin da Boko Haram ta kai wa manoma 43 a yankin Zabarmari, ta nemi shugaban kasa Buhari yayi murabus a mutunce.
Wasu gamayyar kungiyoyin arewa sun shawarci al'umman yankin a kan su tashi tsaye su kare kansu ba wai su tsaya jira gwamnati ta basu kariya daga miyagu ba.
Arewa
Samu kari