Arewa
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana cewa, bai kamata gwamnoni su rataya wa gwamnatin tarayya ita kadai hakkin wanzar da tsaro da zaman lafiya a Najeriya ba.
Shahararriyar tauraruwar Kannywood ta bayyana ra'ayinta dangane da soyayya. Tace ta fi son ta kiyaye soyayyarta sirri akan ta fito fili gtana bayyanawa jama'a.
Wata gobara da ba asan musabbabinta ba cinye wasu shaguna dake daura da kasuwar Wunti a jihar Bauchi a daren jiya. Gwamnan jihar ya jajantawa masu shagunan.
Wani jigon siyasa a jihar Kano ya bayyana cewa Donald Trump bai bi hanyar da ta dace bane domin ya ci zaben 2020 a kasar Amurka. Da ya bi shawarin Ganduje da ci
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta aika takarda zuwa ga Gwamnan CBN. Shugaban ACF ya bayyana yadda ake cutar yankin a manufofin tattalin arzikin kasa.
'Yan fashi sun harbe mijin wata mata a Zariya har lahira. Matar ta bayyana yadda 'yan fashin sukam afka gidansu cikin dare suka kuma harbi mijin nata a wuya.
Kakakin majalisar wakilai ta kasa ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da halin rashin tsaro da ake fuskanta a Najeriya. Yace sun gagara sauke nauyin suke kai.
Makiyayan da suka tsere daga jihohin kudu sun fara dawowa yankin arewacin kasa. Wasu daga cikin makiyayan da suka haura 4,000 sun iso wani yankin jihar Kaduna
Gwamnatin tarayya na kokarin hade lambobin NIN da asusun bankin dukkan 'yan Najeriya da ke da asusu. Hakan zai zama maye gurbin amfani lambar BVN a bankuna.
Arewa
Samu kari