Arewa
Gamayyar gwamnonin arewa sun soki lamarin kiwon shanu a abudadden wuri. Gwamnonin sun ce irin wannan kiwo ba na zamani bane a irin wannan yanayi na duniya.
Wata kungiyar matasa ta marabci Fani-Kayode zuwa jam'iyyar APC. Kungiyar ta bayyana cewa zuwansa alheri ne ga jam'iyyar da ci gaban dukkan kasar ta Najeriya.
Jami'in kula da shirin ciyar da yara 'yan makaranta a jihar Neja ya bayyana cewa shirin ya samar da ayyukan yi sama 14,000 a fadin jihar. Ya kuma bukaci kari.
Shugaban sojojin Najeriya ya sake ziyartar jihar Borno a karo na biyu don tattaunawa akan matsalar tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya; Boko Haram.
Gamayyar Kungiyoyin Arewa sun bayyana goyon bayan su ga shawarin Sheikh Abubakar Gumi na cewa gwamnati ta samar wuraren kiwo ga Fulani makiyaya son rage rikici.
Mazauna Birinin Gwari a jihar Kaduna suna ta tserewa daga gidajensu saboda tsoron harin 'yan bindiga da ya tunkaro yankin. Suna barin gonaki da kayan abinci.
Gwamnatin Tarayya ta fara aikin hako man fetur a jihohin Arewa maso gabas. Timipre Sylva ya bayyana kokarin da ake yi na samar da fetur a yankin tafkin Chadi.
Shararren dan gwagwarmayar kare hakkin Yarbawa ya bayyana cewa zai iya fatattakar 'yan ta'addan Boko Haram ba tare da neman taimakon kowacce irin gwamnati ba.
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana cewa ta biya kudade N740m wajen biya wa dalibai kudin rajistar NECO da WAEC a fadin jihar. Akwai kuma shirin karfafa matasa.
Arewa
Samu kari