Arewa
Wasu daga cikin manyan arewa na goyon bayan a mayar da mulkin Najeriya kudancin Najeriya saboda bada damar damawa da kowanne dan Najeriya a mulkin kasar 2023.
Fitataccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya shaidawa manema labarai cewa, akwai sa ran sakin dalibai da ma'aikatan GSSS Kagara da aka sace yau Lahad
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Gumi ya bayyanawa manema labarai abinda 'yan bindiga suke nema kafin su sako dalibai da ma'aikatan makarantar GSS Kagara.
Wani matashi a jihar Adamawa ya dabawa tsohuwar budurwarsa wuka a gaban kotu saboda kin biyansa kudin da ta cinye masa yayin da yake nemanta. An kame matashin.
Babbana malamin addinin islama ya roki gwamnati da ta ke yafewa 'yan ta'addan da suka tuba. Ya bayyana haka ga manema labarai a yau ranar Juma'a a jihar Neja.
Shehu Sani ya tofa albarkacin bakinsa dangane da sace dalibai da ma'aikatan makarantar GSSS Kagara dake jihar Neja. Ya kuma shawarci gwamnan jihar ta Neja.
Hon. Solomon Dalung ya bayyana cewa, akwai rashin kwarewar jami'an tsaro wajen kara yawan sace-sacen dalibai a makarantun Najeriya. Ya kalubalanci jami'an tsaro
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya bayyana cewa wasu gwamnonin Najeriya ba su mayar da hankali wajen magance matsalar rashin tsaro ba a jihohinsu.
Tsohon mataimakain shugaban kasa a shawarci gwamnatin tarayya da ta tura sojoji zuwa kowace makaranta a fadin kasar don inganta tsaro da lafiyar dalibai a can.
Arewa
Samu kari