Arewa
Kungiyar gwamonin Najeriya sun bayyana kokarinsu na tallafawa gwamnan jihar Oyo don sake gina kasuwar Sasha da rikicin kabilanci ya lalata a cikin wannan makon.
Bayan wata tattaunawa ta sirri da shugaban kasa Buhari da wasu gwamnonin arewa, ya tabbatar musu da cewa gwamnatinsa zata karfafa aikin soji a yankin arewa.
Wata fashewar da ake tunanin ta bam ce ta raunata yara 7 a jihar Kaduna. Halazalika a jihar ta Kaduna wasu 'yan bindiga sun harbe wasu mutane biyu har lahira.
Gwamnonin arewacin Najeriya 4 sun shiga tattaunawa da wasu gwamnonin kudancin Najeriya sakamakon karuwar hare-haren Fulani makiaya a yankin kudu maso yamma.
Kungiyar yaki da cin hanci da rashawa da yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan nadin sabon shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC).
Kungiyar IMN ta bukaci gwamnatin tarayya ta yiwa mambobinta adalci da aka tsare tare da gaggauta sakin shugabansu shima da aka tsare shekarun da suka gaba.
Gwamnan jihar Legas ya bayyana cewa jiharsa ta Legas ita kadai ke cinye 50% na dadin dabbobi da ake kiwonsu a fadin kasar Najeriya. Akwai kuma bukatar kari.
Jam'iyyar PDP ta nuna rashin jin dadinta dangane hare-haren juna dake faruwa tsakanin Yarbawa da Hausawa a jihar Ondo. Sun yi kira ga gwamnati kan daukar mataki
IGP na 'yan sandan Najeriya ya bayyanawa 'yan sandan Najeriya kada su tausayawa 'yan ta'adda a duk inda suka hadu dasu. Ya kuma ce zai samar da kayan aikin yaki
Arewa
Samu kari