Arewa
Wani marubuci ya bayyana ra'ayinsa kan karantar da yara a mataki. Yace mafi dacewa shine karantar da yara da asalin yarensu ba wai wani yaren aro na daban ba.
Gwamnan jihar Bauchi ya caccaki masu sukar Fulani makiyaya. Gwamnan ya kuma roki Fulani makiyayan da su kasance masu son zaman lafiya, kada su dauki AK-47.
Tshohon sanata Shehu Sani, ya caccaki zauren majalisar dattijai kan amincewa da nadin tsofaffin hafsoshin sojin Najeriya. Yace, sun yi sa'a ba a lokacinsu bane.
Gwamnan jihar Gombe, ya caccaki wadanda ke tada rikici a jihar Gombe. Gwamnan ya shaidawa al'umma cewa zaman lafiya ya dawo yankin Billiri ba sauran rikici.
Kungiyar dattawan Arewa sun nesanta kansu daga maganganun kwanan nan da aka alakanta da malamin addinin Musulunci, Sheikh Abubakar Gumi kan lamarin ta'addanci.
Majalisar dattawan Najeriya ta shiga zaman tantace Bawa; sabon shugaban EFCC da shugaba Buhari ya nada a makwanni biyu da suka gabata. Yau ne ake zaman a majali
Biyo bayan ikrarin gwamnan jihar Filato cewa manoma na mallakar bindigogi AK-47 kamar yadda makiyaya ke yi, kungiyar manoma ta karyata zargin nasa a wata sanarw
Amina Mohammed ta shawarci gwamnatin Najeriya kan ta zuba hannun jari mai yawa wajen gina matasa matukar tana son kawar da ta'addanci a fadin kasar ta Najeriya.
Legit.ng Hausa ta kawo muku jerin kasashe 10 da ke fama da mummunan rashin wutan lantarki kwata-kwata a yankinsu. Najeriya ta kasance ta farko a jerangiyar.
Arewa
Samu kari