Arewa
Yanzu-yanzun nan Gwamnan Makinde na jihar Oyo ya sake buɗe kasuwar Sasha bayan rufe ta na tsawon kwanaki biyo bayan rikicin kabilanci tsakanin Hausawa da Yarbaw
Shararriyar 'yar wasan fim da ta fito a fim din Dadin Kowa tace, tana burin Kannywood da Nollywood su hade don inganta harkar fim a Najeriya da kuma gogayya da
Farashin mai a Najeriya ya cilla daga farashin da aka sani zuwa N186 a kowacce lita. Farashin mai a kasuwar duniya ya kai $64 a kowacce. Naira kuwa ta kara kasa
Shugaban gwamnonin Najeriya ya bayyana cewa; ba lallai hana kiwo a fili ya kawo karshen rikicin tsakanin makiyaya da manoma a fadin kasar Najeriya baki daya.
Kasar Saudiyya ta baiwa mata izinin shiga aikin soja a kasar ta Saudiyya. A baya, kasar ta bada 'yanci ga mata suyi shige da fice zuwa kasashe ba tare da izinin
Babban malamin addinin Islama, sheikh Gumi ya bayyana cewa, 'yan fashin da hadu dasu basu ne suka sace dalibai da malaman makarantar Kagara ba. sun musanta haka
Gwamnatin jihar Neja ta karbi fasinjojin da 'yan ta'adda suka saka. Gwamnan ta kuma karyata jita-jitan cewa an sako dalibai da malamansu na makarantaGSSS kagara
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyanawa manema labarai inda aka tsare dalibai da ma'aikatan makarantar GSSS Kagara da aka sace da safiyar ranar Laraba a makon jiya.
Hadakar kunigiyar dillalan shanu sun bayyana cewa zasu shiga yajin aiki sakamakon kashe 'yan uwansu da aka yi akasuwar Sasha a makon da ya gabata a jihar Oyo.
Arewa
Samu kari