Arewa
Rahotanni daga gidan gwamnatin jihar Zamfara na fada mana cewa, har yanzu ba a sako daliban makarantar sakandaren 'yan mata dake Jangebe a jihar ta Zamfara.
Shararren marubuci a Najeriya ya shawarci jihohin da ake yawan sace-sacen yara da su gaggauta shiga zanga-zanga domin shawo kan matsalar tsaro a jihohinsu.
Wani tsohon darakta a DSS ya bayyana cewa bincike ya nuna da yawa daga cikin 'yan bindiga tsoffin 'yan boko Haram ne. Kuma ba daya suke da 'yan Neja Delta ba.
Kungiyar dattawan arewa sun shawarci iyayen yara da su hakura kada su cire yaransu a makarantu a yankin arewacin Najeriya. Gwamnoni kuwa su maganci rashintsaro.
Daliban makarantar GSC Kagara sun bayyana ririn wahala da zunzurun azaba da suka sha a hannun 'yan bindiga. Sun ce wake da duka kadai suka ci a dajin da suke.
Wata majiya ta bayyana cewa sakin wasu 'yan bindiga aka yi kafin su sako dalibai da malaman GSC Kagara dake jihar Neja. Gwamnati duk da haka ta karyata batun.
Gwamnan jihar Neja ya tabbatarwa manema labarai cewa, gwammnatinsa bata biya ko kobo ba a matsayin kudin fansa dan a saki dalibai da malamansu na GSC Kagara.
Ma'aikatan gyaran wutan lantarki a yankin jihar Borno sun ci karo da nakiyar da ta fashe dasu da motar da suke ciki. Ma'aikatan na kan hanyarsu ne ta zuwa gyara
Kungiyar dattawan arewa sun nuna rashin kwarin gwiwarsu ga yadda mulkin kasar nan ke tafiya. Sun ce, a yanzu 'yan Najeriya sun fidda rai kan daidaita tsaro.
Arewa
Samu kari