Arewa
Gwamnan jihar Ribas ya sasanta rikicin dake tsakanin gwamnan jihar Bauchi da na jihar Benue. Bayan doguwar tattaunawa, gwamnonin sun rungumi junansu a gidan Wik
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, tana da rahotannin duk wadanda ke da hannu cikin aikata manyan laifuka a kasar nan. Kuma an gargade su su daina nan take.
Kungiyar ACF ta bukaci kungiyar masu kayan abinci da na dillalan shanu da su janye takunkumin da suka sanya wa yankin kudu domin ba yaki ake yi a Najeriya ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya gargadi shugaba Buhari kan yawan sace-sacen yara dake faruwa a kasar. Yace kada haka ya sake faruwa
Sarkin Kagara dake jihar Neja Allah ya masa rasuwa. Shine sarki mai daraja ta farko a garin, a kuma garin ne kwanakin baya aka sace daliban makaranta da malamai
Shugaban kasar Najeriya da mataimakinsa za su karbi karon farko na allurar rigakafin COVID-19 a ranar Asabar mai zuwa. Tare da su za a yiwa sauran manyan Najeri
DSS ta gayyaci dillalan shanu da su zo su bada bayanin dalilin da yasa suka daina kai kaya kudancin Najeriya. A halin yanzu shugaban kungiyar na hannun DSS.
Gwamnatin jihar Benue ta saki shanu 210 ga makiyaya biyo bayan Naira miliyan 5 a matsayin tara. Gwamnatin ta kuma gargadi makiyayan da su kula kan karya doka.
Hukumar EFCC ta gurfanar da wani sanatan jihar Kebbi a kotu da zargin sace kudaden jama'a. Sanatan ya amsa laifinsa an kuma amince da ba da belinsa kafin sharia
Arewa
Samu kari