Arewa
Yan majalisar jihar Ogun sunyi waje da mataimakin shugaban majalisar wakilai bisa zarginsa da rashin da'a ga dokokin jihar, a satin daya gabata suka kada kuri'a
Daka isowar allurar riga kafin corona mutane miliyan 2.3 sun amince ayi musu ita cikin awa 24, kamar yadda hukumar kula da lahiya da bayyana ta bakin shugabanta
Lamarin da ya auku da dare, yan bindiga sun kashe matafiyi daya da kuma yin awon gaba da wasu matafiyan da dama. Mutane sunji karar harbi a wani kauye dake kusa
Masarautar Saudiyya ta bayyana cewa, dukkan wanda zai zo aikin Hajji dole ne sai ya yi allurar rigakafin Korona. Hakan wani yunkuri ne na dakile yaduwar cutar.
Gwamnan jihar Oyo ya bayyana cewa jiharsa ba zata bada kyautar filayen kiwo ga makiyaya ba. Ya siffanta kiwo da sana'ar kai da kai, dole ne makiyaya su zuba jar
Mahaifin biyu daga cikin yan mata dalibai 279 na makarantar sakandiren gwamnati, Jangebe, Jihar Zanfara da aka sace a kwanakin baya, ya nuna tsantsar farin cik
Wani mutumi ya aika wani jariri dan kimanin shekara biyu kacal har lahira, ya kuma yi awon gaba da kansa, mutumin yayi kokarin kashe mahaifiyar yaron itama
Gwaman Gombe ya sallami wasu daga cikin kwamishinonin sa guda uku sannan yayi kwaskwarima ga wasu kwamishinonin. Ya chanja musu wajen aiki don kokarin gyara.
Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa, bai kamata a barwa APC hakkin magance matsalolin Najeriya ita kadai. A cewarsa, ya kamata 'yan jam'iyyar hamayya su dafa
Arewa
Samu kari