Arewa
Hukumar NYSC ta bayyana cewa, ya zama dole akan mambobin bautar kasa su yi allurar rigakafin Korona. Shugaban hukumar ne bayyanawa wata jarida wannan batu.
'Yan bindiga a jihar Benue sun kashe wani dan sanda tare da kone ofishin 'yan sanda kurmus. Sun kuma kone wasu gidaje da dama da ba a tantance adadinsu ba.
Gwamnatin tarayya ta shaidawa masu neman ta da tayi hayar sojojin kasashen waje a yakar masu tayar da kayar baya cewa, hakan ba zai taba sabu wa ba. Akwai soja.
Daga jihar Kano, allurar rigakafin Korona ta isa jihar Katsina a daren ranar Laraba. Abu mafi muhimmanci ana sa ran fara yi wa gwamnan jihar rigakafin a farko.
Majalisar wakilai a Najeriya ta shawarci shugaba Buhari da ya nemi taimakon sojojin haya daga kasashen waje domin murkushe masu tada kayar baya a Najeriya.
Gwamnatin Buhari ta bayyana cewa, akwai yiyuwar rage farashin man fetur zuwa N100 a kowace lita. Gwamnati zata zauna da masu ruwa da tsaki domin rage kudin.
Gwamnan jihar Kaduna ya karbi kashi na farko na allurar rigakafin Korona na AstraZeneca. A baya, an yiwa shugaban kasar Najeriya da wasu makusantansa, da gwamno
Gwamnan jihar Neja ya bayyana asalin abinda 'yan bindiga ke yi na yaudarar gwamnati. Yace, suna tuban muzuru ne su karbi kudi su kara siyan muggan makamai.
Shugaban EFCC Abdurrasheed Bawa ya bayyana a gaban kotu domin ba da shaida kan wani batu na zambar man fetur da ake zargin wani kamfani dashi a jihar Legas.
Arewa
Samu kari