Arewa
Malamin addinin Islama Gumi ya bayyana cewa, rundunar sojojin Najeriya basu fahimceshi bane yayin da yake magana a kan gurbacewar wasu daga cikinsu a aikin.
Wani sanata ya caccaki gwamnatin Buhari kan yadda take yi wa matsalar tsaro rikon sakainar kashi. A cewarsa, gwamnati ta sake wa 'yan bindigan fuska sosai.
Gwamnan jihar Zamfara ya tsige sarkin Maru Abubakar da wani hakimi saboda zarginsu da tallafawa 'yan bindiga wajen aikata laifuka a yankin jihar ta Zamfara.
A kokarin magance rikci tsakanin makiyaya da manoma, gwamnatin jihar Ekiti ta yanke shawarin kirkirar filayen kiwo ga makiyaya domin dakile kiwo a fili a jihar.
Gwamnatin Najeriya ta bakin shugaban hukumar lafiya tace iri ɗaya ce allurar da za'a yiwa ƴan ƙasa da kuma wacce akayima shugaban ƙasa Buhari da mataimakinsa.
Ƙungiyar matan gwamnoni sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da kada ta bar mata a baya domin suna da hanyoyin warware da yawa daga cikin matsalolin kasar nan
An ci gaba da zaman shari'a kan batun gano Ganduje na sankama daloli a aljihu da ake zargin yana karba ne daga hannun wasu 'yan kwangila dake aiki a jihar Kano.
Jihar Katsina ta gurfanar da Dr. Mahadi Shehu a kotu da zargin yiwa gwamnati zagon kasa da watsa bayanan karya da kage ga gwamnatin jihar ta Katsina a yau.
Salihu Tanko Yakasai ya yi magana dangane korar da gwamnatin jihar ta yi masa biyo bayan caccakar shugaban Buhari da yayi game da sace dalibai a kasar nan.
Arewa
Samu kari