Arewa
Gwamnatin tarayya ta fara raba tallafin kuɗaɗe ga talakawa da gajiyayyu waɗan da annobar korona da Boko Haram ya shafa a wasu kananan hukumonin jihar Yobe.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya sake jan hankalin gwamnatin tarayya duba da yadda lamarin sace dalibai ya kara kamari a arewaci.
Wasu daga cikin daliban da aka sace a safiyar yau a jihar Kaduna sun tsere daga hannun 'yan bindiga yayin da 'yan bindigan ke kokarin sace wasu shanu a wani yan
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta bayyana kama mutane 101 d ake zargi da aikata laifuffuka daban-daban a jihar tun bayan kama aikin sabon kwamishinan jihar
Rundunar sojin Najeriya ta fata-fata da wasu 'yan ta'addan Boko Haram da na ISWAP a jihar Borno. Sai dai rundunar ita tayi rashin jami'ai har hudu a yayin harin
Kamar yadda addinin muslunci ya tanada, dole ne a bai wa mace sadaki yayin aure. An fidda sanarwar cewa, mafi karancin sadaki a wannan wata ya kai dubu 22.
A jihar Kano, al'umomi sun fara kokawa kan yadda yawan sace-sacen allunan makabarta yayi yawa a wasu sassan jihar. An zargi 'yan gwan-gwan da sace allunan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan bindiga kan hari da suke yawanta kai wa wasu makarantu a arewacin Najeriya. Shugaban kuma yace zai dauki mataki.
Wata gobara da ba san musabbabinta ba ta cinye wasu gidaje masu yawa jihar Borno. Gobarar ta cinye gidajen wasu kauyuku kusan hudu a wani yankin jihar ta Borno.
Arewa
Samu kari