Arewa
Wata sabuwa: Wani kansila a jihar Kano ya dauki hadimai 18 aiki domin taimaka masa a gudanar da aikinsa na Kansilan unguwa. Yace ya kamata su fi haka yawa ma.
An sace wata budurwa 'yar shekara 18 a cikin gidan mahaifinta a jihar Kebbi dake arewacin Najeriya. An kuma kashe wata mata a gidan yayin da 'yan bindigan ke sa
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna rashin jin dadinsa ga sabbin hare-hare da aka kai wasu sassan kasar a makon nan. Yace ba zai bari a lalata ilimi ba a kasar.
Shugabannin hafsun sojin Najeriya sun isa birnin Maiduguri a jihar Borno don tantance halin da ake ciki na matsalar tsaro a yankin. Sun kuma ziyarci sojoji.
Da dmunisa: An sake kai hari a jihar Neja, in da aka kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutum 6. An kai harin a kauyen Erena dake Shiroro a jihar ta Neja.
Bayan yin rigakafin Korona, gwamna jihar Bauchi ya roki shugaba Buhari da ya nemo kudade domin sayen karin allurar da zata wadaci dukkan ilahirin 'yan Najeriya.
A jihar Zamfara, an kwana uku a jere a wani kauye 'yan bindiga na kai hari. 'An kashe mutane tare da sace kayayyakin gona da kuma kone gidaje masu yawa a yankin
Sojojin Najeriya sun yi bajintar dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai wa wata makarantar sakandare mai zaman kanta ta Turkiyya dake a jihar Kaduna a Najeri
Tshohon mataimakin shugaban ƙasa kuma tsohon ɗan takarar shugabancin kasar nan a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya koka kan yawaitar satar ɗalibai mata a arewa
Arewa
Samu kari