Arewa
Wasu 'yan bindiga da suka sace wani hadimin Sanata Wammako sun sheke shi sun jefar da gawarsa a bakin hanya. A jiya aka yi jana'izarsa a masallacin Sheikh Dan F
Buba Marwa, shugaban NDLEA ya yi kira ga yiwa 'yan takarar neman kujerun gwamnati da daibai a manyan makarantu da a yi musu gwajin shan miyagun kwayoyi kowa.
Wani tsoho mai shekaru 80 ya roki kotu da ta taimakeshi ta tilastawa matarsa mai shekaru 52 da ta daina hana shi jima'i. Ya bayyana hakan ne a gaban wata kotu.
Majalisar dattawa a Najeriya ta kaure da hanayaniya biyo bayan mika wani kuduri dake kokarin dirsashe matakin shugaba Buhari na nadin sabbin hafososhi n tsaro.
Wata budurwa da aka sace kwanaki kadan kafin aurenta ta bayyana cewa, ba sace ta aka yi ba. Kawai ta gudu ne saboda bata son mijin da za ta aura ne. Ita ta fada
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar fatattaka tare hallaka gungun 'yan ta'addan Boko Haram a wani yankin jihar Borno. Sun kuma kwato motoci da bundigu.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, gwamnatin Buhari mayaudariyace mai yi wa 'yan Najeriya karyar samar da ayyukan yi ga matasa alhali zunzurutun karya ce kawai.
A jihar Kano, wata mummunan cuta ta bullo da ta hallaka mutane biyu tare da jikkata da dama. An tabbatar da cewa, cutar tana da alaka da gubar wani nau'iabinci.
Gwamnan jihar Kaduna ya sake jaddada matsayinsa na Allan bar bazai tattauna da 'yan bindiga ba. Yace aikinsa shine tilasta bin doka da oda ba wa'azi garesu ba.
Arewa
Samu kari