Arewa
Tsohon gwamna jihar Ekiti ya caccaki shugaba Muhammadu Buhari biyo bayan karbar wasu da suka sauya sheka zuwa APC a fadarsa dake Abuja da yammacin jiya Litinin.
'Yan bindiga sun hallaka shugaban al'ummar Fulani a wani yankin jihar Kaduna. Sun kama shugaban na Fulani ne suka kwantar suka yi masa yankan rago har lahira.
Gwamnan jihar Kano ya ziyarci shugaba Muhammadu Buhari domin ya nuna masa hotunan wata gada da yake shirin yiwa jama'ar jihar Kano. Sunan gadar ta gadar Buhari.
Gwamnan jihar Ondo, ya gargadi Sunday Igboho da masu goya masa baya da su nisanci jiharsa ta Ondo. Yace jiharsa ba za ta taba yarda da shashanci da wauta ba.
Jaafar Jaafar ya kai karar gwamna Ganduje wajen Sufeto-Janar na 'yan sanda kan zargin Ganduje da yi wa rayuwarsa barazana. Yace komai ya sameshi ya zargi Ganduj
Iyayen daliban da aka sace 'ya'yansu a Kwalejin Noma da Ilimin Gandun Daji ta Kaduna sun bai wa El-Rufa'i wa'adin awanni 48 ya tabbatar da an ceto musu 'ya'yans
Wani tsohon sanata daga jihar Katsina, da sakataren gwamnatin jihar Neja sun bayyana bukatar bai wa Bola Tinubu ragamar Najeriya a zaben 2023. Shi kadai zai dai
'Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka sojojin Kamaru biyu a wani hari da suka kai wa sojojin Najeriya a wani yankin jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Naje
Tsoffin hafsoshin tsaron Najeriya zasu bayyana a gaban majalisar wakilai gobe Litinin domin bada bayani kan batub batan kudaden makamai da ake zargin sun bata.
Arewa
Samu kari