Arewa
Hakeem Baba-Ahmed, Mai magana da yawun kungiyar dattawan Arewa, NEF, ya ce ya gamsu da cewa dabaru sun kare wa fadar shugaban kasa, The Cable ta ruwaito. Baba A
Akeredolu ya caccaki Sunday Igboho da masu mara masa baya wajen kokarin kafa haramtacciyar kasar Yarbawa ta Oduduwa. Yace basu isa raba kudu da Najeriya ba.
A martanin kungiyar Miyetti Allah game da yunkurin yankunan kudu na son raba kansu da Najeriya, kungiyar ta bayyana hakan a matsayin alfarma ga yankin arewa.
'Yan bindiga sun hallaka wasu 'yan banga sama da 20 a wani yankin jihar Neja a wani fafatawa da suka yi. 'Yan bindigan sun hana a dauki gawarwakin 'yan bangan.
'Yan bindigan da suka yi awon gaba da malaman makarantar firamaren UBE a Birnin Gwari sun nemi a biya su N15m kafin su sako malaman uku da suke hannunsu a yanzu
An kame malamin Islamiyya tare da wasu mutane 33 da ake zargi da tafka sata a kasuwar Katsina da ta yi gobara a ranar Litinin da ta gabata. Matarsa ne ta mika s
Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gida a babban birnin tarayya, inda suka sace mai gidan suka kuma hada tukunyar gidan suka yi awon gaba dasu. Sun nemi N200m.
Kakakin kungiyar dattawan Arewa (NEF), Hakeem Baba-Ahmed, ya yi zargin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na tafiyar hawainiya kan lamuran kasar.
Wata kotun tarayya mai zama a jihar Legas, ta yanke hukuncin kara wa'adin yin rajistar NIN da lika layukan waya da NIN din. An kara wa'adin zuwa watanni biyu.
Arewa
Samu kari