Arewa
Iyayen daliban da aka sace a Kaduna sun hallara a bakin majalisar tarayya dake Abuja don nun rashin jin dadinsu da kuma bayyana gazawar gwamnati na kubutar da
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, za ta gurfanar da mutanen da ta kame da lkaifin tallafawa 'yan ta'addan Boko Haram da 'yan bindiga. Sai dai kotu na yaji.
Mayakan Boko Haram sun dira wasu yankunan jihar Bauchi in da suka mamaye wasu kananan hukumomi hudu na jihar. Gwamnatin jihar ta tabbatar da faruwar lamarin.
Wani mai sana'ar yankan farce ya bayyana yadda yake samun akalla N45,000 a kowane wata. Ya kuma bayyana yadda ya yi kaura zuwa jihar Edo don yin sana'ar tasa.
Malamin addinin Islama daga jihar Kano ya bayyana wasu abubuwa 10 da ya mai neman dacewa da daren Lailatul Qadari ya kamata ya bi don dacewa da daren a Ramadana
Sojojin Najeriya sun dakile harin da wasu 'yan kungiyar Boko Haram a garin Rann hedkwatar garin Kala-Balge dake jihar Borno. An kashe mutun daya, byar sun jikka
Wani jirgi dauke da bututun ruwa ddaga jihar Legas zuwa Zariya dake jihar Kaduna ya yi hatsari a wani yankin babban birnin Kaduna. Babu asarar rai, amma lamarin
Ƙungiyar gwamnonin arewa ta bayyana matsayarta a kan zargin da ake wa Ministan sadarwa da tattalin ariziƙin zamani, Isa Pantami, bisa wasu kalamansa na baya.
Wani kwararre ya bayyana wasu dalilai guda biyar da ya yi imanin cewa sune su ka sanya Najeriya ta gagara magance matsalolin tsaro da take fuskanta. Ga bayani.
Arewa
Samu kari