Arewa
Wakilin Birnin Bauchi ya bayyana yadda aka yi aka tsige shi daga kan sarautarsa. Ya ce akwai hannun gwamnan Bauchi Bala Mohammed dumu-dumu a cikin lamarin.
Matafiya sun shiga mawuyacin hali biyo bayan tsundumawa yajin aikin kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Kaduna. Sun sayi tikiti sun makale a tasha.
'Yan sanda sun yi nasarar kame wani dan bindiga da yayi ikrarin shi dan sandan leken asiri ne. Dashi ake kitsa kone ofisoshin 'yan sanda a yankunan kudanci.
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta zargi ana kitsa tarwatsa zanga-zangar lumana da take yi a Kaduna. Ta ce El-Rufai ya daina biyan mafi karancin albashi.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar yin fata-fata da 'yan ta'addan Boko Haram a wani yankin jihar Borno. Sun hallaka akalla 'yan ta'adda da suka haura 40.
An ruwaito cewa, 'yan bindiga sun hallaka wani malamin addinin kirista a jihar Nasarawa, inda suka kuma harbe wasu mutane biyu da raunata da dama da harbin bind
A jihar Gombe, fostoci dauke da hotunan Adams Oshiomole da Gwamna Zulum sun bayyana, lamarin da ke nuna alamun 'yan siyasan biyu za su fito neman zabe a 2023.
Rundunar 'yan sanda ta tura jami'anta sama da 4000 zuwa jihar Kano don tabbatar da tsaro a yayin bukuwan sallah. Rundunar ta shawarci al'ummar jihar kan tsaro.
Musulmi na shirin sallar Idi a gobe Alhamis 13 ga watan Mayu, 2021. An tattauna da wani shahararren malami da ya zayyano wasu abubuwa 9 da ya kamata a yi.
Arewa
Samu kari