Arewa
Shugaban INEC da na EFCC, sun shiga taron gaggawa don tattauna wasu manyan lamurran da suka shafi tsaron kasa. Manya da dama, sun halarci taron na gaggawa.
Rahoto ya bayyana cewa, an gano gawarwakin mutane 13 da suka mutu a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a jihar Kebbi jiya Laraba. Mutane da dama sun nutse.
Al'ummar jihar Kaduna ta amince ta rabe zuwa jihohi biyu saboda gudun rikici da kokarin samar da zaman lafiya a yankunan kudu da arewacin jihar. Sun amince
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta ce dole dukkan bafulatani makiyayin da zai shigo jihar ya zo da takardar izini daga jihar da ya taso don gujewa matsala.
Jami'ar Wudil za ta hukunta wasu daliban da suka tsokani wata daliba saboda kawai ta sanya rigar Abaya. Hukumar makarantar ta ce sam ba ta amince wannan ba.
Daliban jami'ar jihar Kaduna sun tsunduma zanga-zanga saboda karin kudin makaranta da gwamnatin el-Rufai ta yi ba gaira ba dalili. Sun bayyana kokensu akai.
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta zargi shugabanni a kudancin Najeriya da hadewa arewa kai, ta kuma ce yan arewa musamman Fulani na zaman dar-dar a yankunan.
Kungiyar CSO ta ce allan-baran majalisa ba ta isa ta soke shirin bautar kasa na NYSC ba. Kungiyar ta ce sam ba zai yiwu ba saboda wasu dalilai da ta bayyana.
Gwamnan jihar Borno ya yi gyara ga majalisar gwamnatinsa, in da ya yi sauye-sauye ga wasu ma'aikatu dake karkashin mulkin jihar ta Borno. Ya sauya kwamishinoni.
Arewa
Samu kari