Arewa
'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu da wani abinda wasu gwamnonin Arewa suka yi. Sun ce bai dace su halarci biki su ki halartar jana'izar COAS ba.
Rahoto ya bayyana kungiyar ISWAP ta tura yara kanana da mata, wajen fatattakar kungiyar Boko Haram. Rahoton ya ce, yara ne da aka horar da su matukar horo.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ba za ta kara farashin man fetur nan kusa ba. Gwamnatin tana martani ne ga shawarin gwamnonin Najeriya da suka bukaci a kara.
'Yan ta'addan ISWAP ta fitar da jerin sunayen kwamandojin kungiyar Boko Haram da ta kame yayin da suka kai hari mafakar kungiyar ta Boko Haram a cikin makon nan
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Adamu Garba ya bayyana yadda ya ji sakamakon mutuwar dan ta'adda Shekau. Ya ce wannan darasi ne ga Kanu da Igboho.
Jami'an kwastam sun yi nasarar kame wata motar kamfanin Dangote makare da buhunan haramtacciyar shinkafa 'yar kasar waje. Tuni aka kame buhuna 600 a motar.
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta dakatar da yajin aikin da take yi a jihar Kaduna biyo bayan yanke shawarar da shugaban kungiyar da mambobinta suka yi. Ya bayyan
Kamfanin rarraba wutan lantarki na jihar Kaduna ya nemi gafarar jama'ar jihar Kaduna biyo bayan kwanaki hudu babu wutan lantarki a fadin jihar. Ya ce a yi hakur
Rahoto ya bayyana irin asabar da gwamnatin jihar Kaduna ta tafka sakamakon zanga-zangar da NLC ta shiga a makon nan. Zanga-zangar ta taba fannonin kasuwanci.
Arewa
Samu kari