Arewa
Rahoto ya bayyana yadda aka gargadi Ahmed Gulak kan zuwa jihar Imo, amma aka ce ya yi biris yace shi dole can zai tafi, an so ya tafi wata jihar Arewa, amma ina
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya shiga ganawar gaggawa da shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da wasu kwamishinonin hukumar ta INEC a Abuja.
Rahoton tsaro daga gwamnatin jihar Kaduna sun bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka hallaka mutane hudu da raunata wata mata a yankin kudancin jihar ta Kaduna.
Biyo bayan jita-jitar cewa an kashe shugaban hukumar jarrabawa ta NECO, hukumar tare da 'yan sanda, sun yi cikakken bayanin yadda gaskiyar lamarin ya faru.
A wani sabon bidiyo da aka yi hira da mijin aljana, Malam Ahmadu Ali Kofar Na'isa, ya karyata kansa da kansa, inda yace ya kirkiri labarin ne don ya samu kudi.
Kungiyar tuntuba ta arewa ta gargadi ilahirin 'yan arewa kan zuwa yankunan kudancin Najeriya a irin wannan lokaci na matsalar tsaro da hare-hare kan 'yan arewa.
Gwamnonin arewa sun yi gagarumin gargadi ga yan Najeriya a kan siyasantar da kisan Ahmed Gulak wanda yan bindiga suka yi a Imo, cewa hakan na iya kawo rikici.
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya bayyana cewa, masu fafutukar a soke shirin NYSC ba mutane masu son zaman lafiya da ci gaban Najeriya ba ko kadan.
Garba Shehu ya yaba da gwamnatin gwamna Ganduje, inda yace duk masu kushe gwamnatin Ganduje a baya to yanzu su suke cikin nadama saboda ci gaban jihar Kano.
Arewa
Samu kari