Arewa
Yan kasuwar Arewa masu sayar da abinci sun yi barazanar sake komawa yajin aikin su tare da katse hanyar samar da abinci a duk fadin kasar saboda rashin tsaro.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana matukar illolin da ke tattare da amfani da manhajojin VPN wajen hawa shafukan yanar gizo ciki har da Twitter.
Kungiyar koli ta zamantakewar al'ummar Ibo, Ohanaeze ta caccaki tsohon Gwamnan Sakkwato, Aliyu Wamakko kan kalaman da kungiyar ta ce yana iya haddasa rikici.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Gumi ya bayyana halin da 'yan bindiga ke ciki, in da ya ce tuni sun gaji kuma suna neman zaman lafiya a halin da ake.
Biyo bayan fatattakar kwamishinoninsa gaba daya, gwamnan jihar Zamfara ya sake da dawo da wasu daga cikinsu. A farkon watan Yunin nan ne gwamnan ya koresu.
Gwamnan jihar Ondo, ya bayyana cewa, zai karfafa wa 'yan jiharsa su daina cin naman shanu su rungumi cin naman alade a fadin jiharsa. Ya bayyana dalilansa.
Wasu gwamnonin Najeriya sun yi watsi da umarnin shugaba Buhari kan dakatar da ayyukan twitter a fadin Najeriya. Sun yi amfani da twitter duk da hanin da aka yi.
Shugaban kungiyar ta'addanci ta ISWAP ya bayyana dalilin da yasa suka afkawa dan ta'addan dan uwansu, tsohon shugaban Boko Haram Abubakar Shekau a dajin Sambisa
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta yi nasarar cafke wani matashi da ya dabawa matar dan uwansa wuka. An ce dan cikin nata ya mutu bayan an kai ta asibiti.
Arewa
Samu kari