Arewa
Gwamnan jihar Zamfara ya gana da shugaba Buhari kan batun rashin tsaro a Najeriya musamman arewacin Najeriya. Ya bayyana yadda yankunan arewa ke ci gaba a yanzu
Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan ya bayyana cewa, a halin da ake ciki ginin majalisar bata bukatar wata gyara saboda lokacin gyara saboda wasu dalilai.
Jama'ar yankun Kudancin Kaduna sun bayyana irin makudan kudaden da suka biya a matsayin kudin fansa ga 'yan bindiga da suka addabi yankin cikin shekara daya.
Shugabannin kudu da arewa a Najeriya sun yabawa gwamnonin kudu maso gabas bisa yin tir da 'yan kungiyar IPOB. Shugabannin sun ce hakan zai fi kyau ga Najeriya.
Mutanen Zaria, sun dauki mataki kan magance matsalar 'yan bindiga a yankinsu. Rahoto, ya bayyana yadda jama'ar gari suka yi sallolin Al-Qunuti da addu'o'i.
Jami'an tsaro na farin (SSS) sun cafke wani mawaki a karo na biyu da ake jin wakarsa ta soki mutuncin Annabi. An cafke shi domin kubutar dashi daga kisa a Kano.
An yi musayar wuta tsakanin 'yan bindiga da sojoin Najeriya, lamarin da ya kai ga kishe 'yan bindiga 15 da kuma jarumin soja daya. An gano gawarwakinsu a daji.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, ba kowane dan siyasa ne zai amince ya mikawa mulkin kasar ba. Ya bayyana cewa, dole ne dan siyasar ya cika wata ka'ida mai kyau.
Dr Joseph Albasu Kunini, Kakakin majalisar dokokin jihar Taraba ya yi wani zance da zai bawa mutane da dama a arewa mamaki dangane da batun hana kiwo a fili a a
Arewa
Samu kari