Arewa
Tsohon kakakin majalisar wakilai a Najeriya ya bayyana yadda gwamnonin Najeriya suke jefa kasar cikin matsalolin da ake fuskanta a yanzu. Sun kashe dimokradiya.
Gwamnan jihar Neja ya bayyana kokawarsa game yawaitar sace-sace da ta'addanci a jiharsa. Ya ce tuni an hana yara zuwa makaranta, an kuma hana manoma zuwa gona.
Duk ƙoƙarin da gwamnatin Kano take yi na maida yara almajirai jihohin su, amma yaran na riga jami'an gwamnati koma wa Kano saboda rashin tsari tsakanin jihohi.
Kungiyar Miyetti Allah ta nesanta kanta da jita-jita da ake yadawa cewa Fulani makiyaya za su kai hari jihar Neja idan idan ba jihar ba ta janye dokar hana kiwo
Gwamnan jihar Kano ya bayyana ra'ayinsa kan yaushe zai daina siyasa domin ya huta a bar wa wasu su ma su taba. Ya amsa tare da bada labarin fara siyasarsa.
Sarkin Zazzau ya koka kan yawaitar sace-sacen dake faruwa a garin Zaria duk da cewa garin na makarantar horar da sojoji da dimbin jami'an tsaro dake cikinsa.
Rundunar sojin Najeriya ta ce ba gaskiya bane ita sam ba ta jefa bama-bamai kan masu daurin aure a wani yankin jihar Neja ba. Ta ce zargin yunkurin bata suna ne
Gwamnan jihar Filato ya tabbatar da korar shugaban jam'iyyar APC na jihar tare da nada sabo bisa zargin yiwa jam'iyyar zagon kasa. An nada mataimakinsa a gurbin
Gwamnan jihar Zamfara, ya bayyana halin da jiharsa ke ciki, in da yace lamurra suna ta kara tabarbarewa kamar yadda yazo ya sami jihar daga gwamnatin baya.
Arewa
Samu kari